Rundunar ‘yan sandan jihar Kogi ta bayyana cewa an ceto 14 daga cikin daliban jami’ar kimiyya da fasaha ta Confluence da ke Osara Okene da aka sace. Idan ba a
Rundunar ‘yan sandan jihar Kogi ta bayyana cewa an ceto 14 daga cikin daliban jami’ar kimiyya da fasaha ta Confluence da ke Osara Okene da aka sace. Idan ba a
A ranar Alhamis ne babbar kotun birnin tarayya Abuja ta hana tsohon ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika, diyarsa Fatimah da sirikinsa Jalal Hamma fita kasar waje. Mai shari’a Sylvanus
Babban bankin Najeriya ya umarci bankunan da su dakatar da cajin kudaden ajiya har zuwa ranar 30 ga Satumba, 2024. Babban bankin ya bayyana hakan ne a wata takarda mai
Rundunar ‘yan sanda ta Zone 2, Onikan, Legas, ta kama wani likitan jabu mai shekaru 37, kuma ma’aikacin lafiya, tare da zargin amfani da jabun takaddun shaida. Mataimakin Sufeto-Janar na
Aƙalla tsoffin gwamnoni 58 ne ake zargin sun wawure kuma sun yi almubazzarancin jimillar naira Tiriliyan 2.187 a cikin shekaru 25 tun komawa mulkin dimokuradiyyar a Najeriya. Wannan adadin ya
An yanke wani mutum mai suna Hamza Mohammed hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan da ya daba wa wani mutum wuka har lahira a lokacin wani rikici a jihar Neja.
Rundunar ‘yan sandan Najeriya a ranar Alhamis, ta sanar da kame wanda ake zargin ya shirya harin da aka kai a jirgin ƙasan Abuja-Kaduna inda aka kashe wasu fasinjoji. An
Babbar kotu a jihar Borno ta yanke wa Isiyaku Ibrahim hukuncin shekara ɗaya a gidan yari da zaɓin biyan tarar naira dubu 100 saboda samunsa da laifin wawure kuɗin marayu
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta JAMB, ta fitar da sakamakon jarrabawar shekarar 2024, watau sakamakon UTME. Sama da mutane miliyan 1.94 ne suka yi rajista tare
Tsohom gwamnan jihar Binuwai, Samuel Ortom, a ranar Lahadin da ta gabata, ya bukaci takwaransa na jihar Kogi, Yahaya Bello, da ya fito daga maboyarsa, ya amsa kararsa da hukumar
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya bayyana karin kudin masaukin maniyyata aikin hajjin 2024. An kara kudin ne zuwa Riyal ma Saudiyya 3,450 ga kowane mahajjaci, karin Riyal 450
An kashe kwamandan sojoji na wani sansanin soji da ke Sabon Garin Dan’Ali a karamar hukumar Danmusa a jihar Katsina a wani harin kwantan bauna da aka kai musu. Majiyoyi
Gwamnatin kasar Qatar ta bayyana cewa za ta ba da tallafi ga yara marayu sama da 1,000 da suka rasa iyayensu saboda rikicin Boko Haram a jihar Borno da ke
Gwamnatin jihar Kano na kashe kimanin naira biliyan 1.2 duk wata don samar da ruwan sha na tafi da gidanka a cikin babban birnin jihar, kamar yadda kwamishinan albarkatun ruwa,
Rundunar sojin Najeriya ta tabbatar da korar wasu sojoji biyu da ake zargi da satar igiyoyin sulke a harabar matatar Dangote da ke jihar Legas. Sojojin biyu, Kofur Innocent Joseph
A ranar Talata 23 ga watan Afrilun 2024 ne shugaban kasa Bola Tinubu zai bar Abuja zuwa kasar Netherlands domin ziyarar aiki. Shugaban kasar zai kuma halarci taron tattalin arzikin
Mutane 14 ne suka rasa rayukansu yayin da wasu 13 suka samu raunuka daban-daban a wani hatsarin da ya faru a unguwar Aloma da ke karamar hukumar Ofu a jihar
Mutane 6 ne suka rasa rayukansu a wata arangama da aka yi tsakanin ‘yan bindiga da ’yan banga da aka fi sani da ‘Yan Sakai a karamar hukumar Gada a
Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (Economic and Financial Crimes Commission) ta bayyana tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello a matsayin wanda ake nema ruwa a jallo
Akalla mutane 16 ne ake fargabar sun mutu yayin da wasu 20 suka jikkata bayan wata motar fasinja da ke kan titin Baga-Kukawa a karamar hukumar Kukawa ta jihar Borno