Wasu ‘yan bindiga sun kai hari tare da kashe mataimakin shugaban jami’ar Usmanu Danfodiyo da ke Sakkwato, Farfesa Yusuf Sa’idu. Jami’ar wadda ta bayyana rasuwar Saidu a wata ‘yar gajeriyar
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari tare da kashe mataimakin shugaban jami’ar Usmanu Danfodiyo da ke Sakkwato, Farfesa Yusuf Sa’idu. Jami’ar wadda ta bayyana rasuwar Saidu a wata ‘yar gajeriyar
Mutanen Isra’ila sama da rabin miliyan ɗaya ne suka fice daga ƙasar kuma ba su koma ba a watanni shida na farkon yaƙin Isra’ila a Gaza. Wannan na zuwa ne
Shugaban hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, Buba Marwa, ya ce hukumar ta kama tan 761,000 na haramtattun kwayoyi tsakanin watan Janairun 2021 zuwa Maris
Gwamnatin jihar Kano ta ce hukuncin da wata babbar kotun tarayya karkashin jagorancin mai shari’a Abdullahi Muhammad Liman ta yanke a safiyar ranar Alhamis ya nuna cewa har yanzu Alhaji
Wata babbar kotun tarayya da ke Kano ta yanke hukuncin mayar da Ado Bayero a matsayin Sarkin Kano. Kotun ta yi watsi da dokar masarautar Kano ta 2024, wadda ta
Allah ya yi wa wani mahajjacin jihar Filato Ismaila Musa rasuwa a birnin Makka na kasar Saudiyya. Daiyabu Dauda, babban sakataren hukumar jin dadin alhazai ta jihar Filato ne ya
Darakta Janar ta Hukumar NAFDAC, Farfesa Moji Adeyeye, ta bukaci ‘yan Najeriya da su guji ajiye dafaffen abinci a cikin firiji sama da kwanaki uku. Adeyeye ta yi gargadin cewa
An tabbatar da mutuwar mutane shida yayin da wasu da dama tare da yin garkuwa da su a lokacin da wasu ‘yan bindiga suka kai hari a yankin Bauda da
Mataimakin Babban Limamin Masallacin Yobe da Cibiyar Musulunci, Malam Mohammad Ali Goni Kamsulum, ya yi kira ga masu hannu da shuni da su rika raba nama don taimakawa marasa galihu
Jami’an ‘yan sanda daga babban birnin tarayya Abuja sun kashe wani dan bindiga tare da cafke uku a wani samame da suka kai. Ƴan sandan sun kai samamen ne a
A ranar Juma’a ne shugaba Bola Tinubu ya karbi bakuncin daraktan hukumar binciken manyan laifuka ta kasar Amurka (FBI), Christopher Asher Wray, inda ya tabbatar masa da cewa Najeriya na
Wata babbar kotun jihar Delta dake zamanta a Asaba a ranar Talata ta yanke wa Sufeta Ubi Ebri na rundunar ‘yan sandan Najeriya hukuncin kisa kan zargin kisan kai. Kotun
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kammala shirye-shiryen kawo sauyi a majalisar ministocinsa nan ba da dadewa ba, wanda zai hada da nada sabbin ministoci da kuma kafa sabuwar ma’aikata,
Mutum 50 ake fargabar an kashe sannan aka sace wasu da ba a san adadinsu ba sakamakon harin da ‘yan bindiga suka kai a jihar Katsina da ke arewacin Najeriya.
Ranar Litinin din nan ce ranar da hukumomin ƙasar Saudiyya suka tsayar mastayin ranar cikar waadin kammala jigilar maniyyata aikin Hajjin bana daga kowace kusurwa ta duniya. Da karfe 12
Gwamnonin jihohin Najeriya 36 sun ce kudirin biyan mafi karancin albashi na Naira 60,000 da gwamnatin tarayya ta yi ba zai dore ba kuma ba za su iya aiwatarwa ba.
Fadar shugaban kasa ta bayyana a matsayin karya ne labarin da ake yadawa cewa ministan kudi kuma ministan tattalin arziki Wale Edun ya gabatar da N105,000 a sabon tsarin mafi
Jami’in hulda da jama’a na ‘yan sandan jihar Legas, SP Benjamin Hundeyin, ya yi watsi da jita-jita da ke yawo game da zargin sace wani jami’in ‘yan sanda na Legas.
Mambobin kungiyar kwadagon da suka hada da Nigeria Labour Congress da Trade Union Congress, a ranar Talata, sun dakatar da yajin aikin na kwanaki biyar, kamar yadda wani jigo a
Bayan ganawar sa’o’i shida a ranar Litinin, gwamnatin Najeriya ta rattaba hannu kan wata yarjejeniya da kungiyar kwadago bayan da gwamnati ta yi alkawarin cewa shugaba Bola Tinubu ya kuduri