Dakarun rundunar sojan Najeriya sun gano wata masana’anta da mayaƙan kungiyar ISWAP suke ƙera bama-bamai. Masana’antar ƙera bama-bamai an gano ta ne a Abulam-BUK dake ƙaramar hukumar Damboa ta jihar
Dakarun rundunar sojan Najeriya sun gano wata masana’anta da mayaƙan kungiyar ISWAP suke ƙera bama-bamai. Masana’antar ƙera bama-bamai an gano ta ne a Abulam-BUK dake ƙaramar hukumar Damboa ta jihar
Hedikwatar tsaro ta ce dakarun Operation Hadin Kai, a ranar Juma’a, sun kashe ‘yan ta’adda shida, bayan wani harin kwantan bauna da suka kai a hanyar Buratai-Buni Gari, a jihar
Dakarun sojojin Najeriya a wani samame daban-daban da suka kai a jihohin Zamfara da Katsina sun kashe ‘yan ta’adda 11. A garin Zamafara, an kai samame maboyar wani shugaban ‘yan
Dakarun sojan Najeriya na rundunar, Operation Haɗin Kai sun kashe mayaƙan Boko Haram uku a ƙaramar hukumar Bama dake jihar Borno. A cewar Zagazola Makama wani masani dake wallafa bayanai
Gwamnatin jihar Katsina ta ce mata 10 ne da kuma ƙananan yara tara aka ceto daga cikin mutanen da ƴan fashin daji suka yi garkuwa da su watan da ya
Rundunar sojan Najeriya ta fitar da hoto da kuma sunayen sojoji 16 da aka yiwa kisan gilla a jihar Delta. Ranar Alhamis ne aka kashe sojoji 17 da lokacin da
Gidaje da dama ne dake garin Okuoma a gaɓar ruwa aka ƙone ƙasa da sa’o’i 24 da kisan sojoji 16 a garin bayan da suka je kwantar da wani rikicin
Wasu matuƙan jirgi biyu na rundunar sojan saman Najeriya sun tsira da ransu bayan da jirgin da suke ciki ya faɗi a lokacin da suke samun horo a ranar Alhamis.
Dakarun rundunar sojan Najeriya da kuma ta rundunar sojan ruwan Najeriya a ranar Talata sun kashe mayaƙan ƙungiyar IPOB guda biyar a yayin musayar wuta a sansanin mayaƙan kungiyar dake
Dakarun Rundunar Sojan Najeriya sun kashe ƴan fashin daji biyu ciki har da wani gawurtaccen ɗan bindiga a jihar Zamfara. A wata sanarwa ranar Talata, Yahaya Ibrahim jami’in yaɗa labarai
Dakarun runduna ta 8 ta sojojin Najeriya tare da jami’an tsaron farin kaya da na Sibil Difens da kuma ‘yan banga a safiyar Talata sun kai farmaki kan wani sansanin
Jami’an mulkin sojan Nijar sun sako Salem Bazoum ɗan gidan tsohon shugaban kasar Nijar, Muhamed Bazoum da sojojib suka yiwa juyin mulki kamar yadda wata sanarwa da kotun soja dake
Hedikwatar tsaro ta tabbatar da kashe wasu fitattun kwamandojin ‘yan ta’adda hudu a hare-haren da aka kai ta sama cikin mako guda. Kwamandojin sun hada da Machika, Haro, Dan Muhammadu
Sojojin rundunar kasa da kasa dake samar da tsaro a yankin tafkin Chadi sun kashe mayaƙa 6 na ƙungiyar ƴan ta’adda ta ISWAP a jihar Borno. Zagazola Makama dake wallafa
Sojojin Najeriya karkashin Operation Safe Haven, OPSH, ta cafke wani da ake zargin ya kashe wasu ma’aurata a kauyen Kwi da ke karamar hukumar Riyom a jihar Filato. Lt.-Kol. Ishaku
Rundunar sojin sama ta Najeriya NAF ta ce ta kashe ‘yan ta’adda da dama a Tsauni Doka da ke karamar hukumar Igabi a jihar Kaduna. Daraktan hulda da jama’a da
Rundunar sojan Najeriya ta ce dakarunta sun kashe yan bindiga da kuma gano bindigar AK-47 ɗaya a Kaduna. Jami’an sojojin rundunar shiya ta ɗaya ne suka kai farmakin a kananan
Sojojin bataliya ta 112 a rundunar Operation Hadin Kai sun samu nasarar kashe ƴan ta’adda uku a lokacin da suke ƙoƙarin kai wa manoma hari a karamar hukumar Mafa ta
Rundunar sojan Najeriya ta ce sojoji sun hana wata mata mai suna, Francesca Spark kashe kanta bayan da ta yi tsalle ta faɗa ruwa a jihar Lagos. Olabisi Ayeni, mai
Dakarun sojojin Najeriya da ke aiki ƙarƙashin ‘Operation Whirl Punch’ sun yi nasarar kashe ‘yan ta’adda 7 a kauyen Kampanin Doka da ke karamar hukumar Birnin-Gwari a jihar Kaduna. Wannan