Rundunar Sojan Najeriya Ta Fitar Da Sunayen Sojojin Da Aka Kashe A Jihar Delta

Rundunar sojan Najeriya ta fitar da hoto da kuma sunayen sojoji 16 da aka yiwa kisan gilla a jihar Delta.

Ranar Alhamis ne aka kashe sojoji 17 da  lokacin da suke aikin wanzar da zaman lafiya a garin Okuoma a ƙaramar hukumar Bomadi dake jihar Delta.

Gwamnatin jihar Delta da kuma gwamnatin tarayya sun yi allah wadai da lamarin hukumar sun ci alwashin hukunta waɗanda suka aikata laifin.

A wata sanarwa ranar Litinin rundunar sojan Najeriya ta ce al’ummar garin ne suka kitsa yadda aka kashe sojojin.

Ga jerin sunayen sojojin nan da kuma muƙamansu.

Suna                                   Muƙami

1. AH Ali                       Lieutenant Colonel (Commanding officer, 181 Amphibious Battalion)

2. SD Shafa                  Major

3. DE Obi                     Major

4. U. Zakari                 Captain

5. Yahaya Saidu         Staff Sergeant

6.  Yahaya Danbaba   Corporal

7. Kabiru Bashir          Corporal

8. Bulus Haruna         Lance Corporal

9. Sole Opeyemi         Lance Corporal

10. Bello Anas             Lance Corporal

Advertisement

11. Hamman Peter     Lance Corporal

12. Ibrahim Abdullahi   Lance Corporal

13. Alhaji Isah               Private

14. Clement Francis     Private

15. Abubakar Ali            Private

16. Ibrahim Adamu  Private

17. Adamu Ibrahim     Private

More from this stream

Recomended