Hukumar Aikin Hajji Ta Kasa NAHCON ta ce za a kammala kwashe alhazan Najeriya zuwa kasar Saudiyya a ranar Asabar 24 ga watan Yuni. A wata sanarwa da aka fitar
Hukumar Aikin Hajji Ta Kasa NAHCON ta ce za a kammala kwashe alhazan Najeriya zuwa kasar Saudiyya a ranar Asabar 24 ga watan Yuni. A wata sanarwa da aka fitar
An sake kashe mutane shida a karamar hukumar Riyom da ke jihar Filato lokacin da wasu ‘yan bindiga suka kai farmaki yankin. Lamarin dai a cewar wata majiya, ya faru
Bill Gates, wanda ya kafa Microsoft, da Aliko Dangote, shugaban rukunin Dangote, sun gana da shugaba Bola Tinubu a ranar Litinin a fadar shugaban kasa da ke Abuja. Dayo Olusegun,
Wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne sun kashe wasu ‘yan uwa guda biyu a garin Gajere da ke karamar hukumar Birnin Gwari a jihar Kaduna. Wadanda
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya ce a farkon rikicin Boko Haram a yankin Arewa-maso-Gabas, wadanda suka kafa kungiyar ta’addancin sun shaida masa cewa talauci da rashin aikin yi ne
Sakamakon barkewar cutar anthrax a wasu kasashe da ke makwabtaka da ƙasar nan, an shawarci ‘yan Najeriya da su daina cin naman daji da ganda. Ma’aikatar Gona da Raya Karkara
Ƴan Najeriya da basu gaza 108 da aka dawo su daga Libiya gwamnatin tarayya ta karɓa ta hannun hukumar Bada Agajin Gaggawa Ta Ƙasa NEMA. Waɗanda aka dawo dasu an
Wata kungiya mai zaman kanta da ke mai da hankali kan kare hakkin dan Adam da samar da zaman lafiya, Stefanos Foundation, ta bayyana cewa tsakanin watan Janairu zuwa Afrilu,
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Litinin 29 ga watan Mayun 2023 a matsayin ranar hutu a fadin kasar nan a hukumance. Matakin dai shi ne baiwa dukkan ‘yan Najeriya damar
Yayin da ya rage saura kwana biyar wa’adin mulkin Shugaba Muhammadu ya ƙare, shugaban ya yi bankwana da ma’aikatan fadar tasa. Bola Ahmed Tinubu dai shi ne wanda ya lashe
Tony Blair, tsohon Firayim Ministan Burtaniya, ya ziyarci Asiwaju Bola Tinubu, shugaban kasa mai jiran gado, a ranar Talata. Wannan dai na zuwa ne mako guda kafin rantsar da zababben
Rahotannin da muka samu na nuna cewa an kwashe ƙarin ‘yan Najeriya mazauna Sudan 128 zuwa gida a yau Laraba. Adadin waɗanda suka koma gida zuwa yanzu ta zama 1,984
Zaɓaɓɓen shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bar Najeriya a ranar Laraba ya zuwa ƙasashen turai inda zai fara ziyarar aiki ta wasu yan kwanaki. A cikin wata sanarwa mai
Kawo yanzu yan Najeriya 1984 aka kwaso daga Sudan inda rikici ya barke a tsakanin jami’an sojan kasar. Hukumar NIDCOM dake kula da yan Najeriya mazauna ƙasashen waje ita ta
Ana ganin rikicin da ake yi a kasar Sudan zai zo karshe yayin da bangarorin da suke fada suka hallara a kasar Saudiyya domin gudanar da tattaunawar zaman lafiya a
Rukuni na biyu na ɗaliban Najeriya da ke gujewa rikicin Sudan sun sauka a filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe dake Abuja. Hukumar NIDCOM dake kula da yan Najeriya mazauna ƙasashen
Ga wasu daga cikin hotunan matar da ɗanta ya daddaɓa mata wuƙa a Kano, wanda ya yi sanadiyyar mutuwarta. Rahotannin da muka samu sun nuna wannan mata dai shekarunta hamsin
Sojojin Najeriya sun yi nasarar kashe ‘yan fashin daji uku a wani kwanton ɓauna da suka yi musu a yankunan Anka zuwa Dan Kapani a yankin ƙaramar hukumar Anka a
Gwamnatin tarayya a ranar Juma’a ta yi kira ga hukumomin da abin ya shafa a kan iyakokin kasar Sudan da su samar da yanayin jin dadin jama’a ga ‘yan kasar
An ayyana ranar Litinin 1 ga watan Mayu a matsayin ranar hutu domin bikin ranar ma’aikata ta bana. Ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola ne ya bayyana hakan a ranar