An kama matashin da ake zargi ya yi wa kaza fyade

Hukumomi a Najeriya sun kama wani matashi mai suna Lawali Modi saboda laifin yi wa kazar gidansu fyade.

A cewarsua, tsautsayi ne kawai ya saka shi rika yi wa kazar gidan fyade kuma tun da daɗewa suka saba da juna.

Wannan wani abu ne dai ya zo da mamaki saboda ba a saba ganin irinsa ba.

More from this stream

Recomended