Gwamnan Jihar Katsina, Dikko Radda, ya tabbatar wa Shugaba Bola Tinubu cewa jihar za ta mara masa baya a ƙoƙarinsa na sake lashe zaɓen shugaban ƙasa na 2027. Radda ya
Gwamnan Jihar Katsina, Dikko Radda, ya tabbatar wa Shugaba Bola Tinubu cewa jihar za ta mara masa baya a ƙoƙarinsa na sake lashe zaɓen shugaban ƙasa na 2027. Radda ya
Rundunar sojojin Najeriya ta kama wani matashi mai shekaru 20, Bacha Modu Isah, da ake zargi da yi wa ƴan ta’adda leƙen asiri tare da haɗa kai da su a
Rundunar Operation Fansan Yamma ta ce dakarunta sun ceto mutane 25 da ’yan ta’adda suka yi garkuwa da su a wasu ayyukan soji da aka gudanar a jihohin Katsina da
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya soki tsarin rancen karatu na NELFUND, yana mai cewa shirin ba tallafin karatu ba ne, sai dai bashi da dalibai za su biya
Dan kasuwar Najeriya, Prince Isaac Fayose, ya soki rundunar ‘yan sandan Najeriya bisa gayyatar mai fafutukar kafafen sada zumunta, Martins Otse, wanda aka fi sani da VeryDarkMan, domin ya gabatar
’Yan bindiga sun kai hare-hare a wasu al’ummomi a jihar Zamfara, inda suka kashe mutane da dama, suka jikkata wasu tare da lalata gidaje da kadarori. Hare-haren sun faru ne
Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya ce jihar na samar da kusan dabbobi miliyan 10 a kowace shekara, abin da ya sanya ta cikin jihohin da suka fi kowace
Iyayen yara da aka sace a jihar Borno sun gudanar da zanga-zanga a garin Uba domin neman gwamnati ta ceto kusan yara 100 da ake tsare da su a hannun
Rundunar ’yan sandan Jihar Bauchi ta ce ta kwato kayayyakin layin dogo da aka lalata tare da kama wani mutum da ake zargi da hannu a satar kayayyakin gwamnati. Rundunar
Matatar Dangote Petroleum Refinery ta sanar da rage farashin litar fetur da take sayarwa ga dillalai daga N1,215 zuwa N1,165, wanda ya nuna ragin N50 kan kowace lita. Haka kuma,
Tsohon Gwamnan Jihar Adamawa, Sanata Mohammed Umar Jibrilla Bindow, ya yi murabus daga jam’iyyar African Democratic Congress (ADC). Bindow, wanda ya jagoranci jihar daga 2015 zuwa 2019, ya bayyana hakan
Jam’iyar ADC ta ce hukuncin da kotun daukaka kara dake Abuja ta yanke a ranar Litinin na da alaƙa ne kaɗai da zaɓukan shugabannin jam’iyar a mazaɓu, ƙananan hukumomi da
Kokarin da gwamnatocin kasashe da dama ke yi na kawo ƙarshen tsadar rayuwa da al’ummominsu ke fuskanta ya gamu da tasgaro a yayin da farashin danyen man fetur ya yi
Mutanen da basu gaza 18 ne ba aka tabbatar da sun mutu a wani mummunan hatsarin mota da ya faru akan hanyar Sokoto zuwa Yauri a jihar Kebbi a lokacin
Dakarun rundunar sojan Najeriya sun ceto wani da aka yi garkuwa da shi tare da kwato shanu 318 na sata bayan wani farmaki da suka kai sansanin yan ta’adda daban-daban
Dattawan Kiristoci daga jihohin Borno da Adamawa sun yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta gaggauta tura jami’an tsaron dazuka zuwa dajin Sambisa domin ƙara ƙaimi wajen yaƙi da masu
Wasu mutane biyu da ake zarginsu da kasancewa manyan ƴan ƙungiyar ta’addanci ta ISWAP ne sun mika kansu ga jami’an tsaro a jihar Yobe. Ɗaya daga cikin mutanen kwararre ne
Sanata Ali Ndume ya danganta nasarorin da yake samu a zaɓe da taimakon Allah da kuma goyon bayan al’ummar mazabarsa, yana mai cewa ba ya cikin mutanen da suke da
Rundunar sojan Najeriya ta ce dakarunta na rundunar Operation Haɗin Kai dake aikin samar da tsaro a yankin arewa maso gabas tare da haɗin gwiwar dakarun tsaron na musamman sun
Akalla mutane hudu sun mutu yayin da wasu matafiya suka fada hannun masu garkuwa da mutane a wasu hare-hare da ake zargin ‘yan bindiga ne suka kai a Karamar Hukumar