Rundunar tsaro ta NSCDC da aka fi sani da Civil Defence ta samu nasarar kama wasu mutane biyar da ake zarginsu da kasancewa mambobi na gungun wasu barayin babura da
Rundunar tsaro ta NSCDC da aka fi sani da Civil Defence ta samu nasarar kama wasu mutane biyar da ake zarginsu da kasancewa mambobi na gungun wasu barayin babura da
Jumullar alhazan Najeriya 6,635 ne suka isa ƙasar Saudiya bayan da jiragen dake jigilar alhazan su ka yi sawu 14 a yayin da aikin Hajji na Shekarar 2026 ke cigaba
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya amince a fitar da kudi naira biliyan 2 domin tallafawa mutanen da harin ranar 29 ga watan Maris ya shafa a Anguwar Rukuba dake
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar LP a zaɓen 2023, Peter Obi, ya jagoranci wata babbar tawaga ta ƴan siyasar kudu maso gabas domin ƙulla ƙawance da arewa maso gabas
Dakarun rundunar Operation Whirl Stroke sun samu nasarar ceto fasinjoji 13 da aka yi garkuwa da su akan titin Makurdi zuwa Otukpo a jihar Benue lokacin da su ke tafiya
Rundunar sojin Najeriya ta sanar da binne Birgediya Janar Omo Braimah tare da wasu sojoji da suka rasa rayukansu a wani hari da mayaƙan Boko Haram suka kai a jihar
Rundunar sojin Operation Hadin Kai ta kama wani yaro ɗan shekara 15 da ake zargi da aikin kai kayan agaji da kuɗi ga mayakan ƙungiyar ISWAP a jihar Borno. Wani
Fitattun ‘yan jam’iyyar haɗaka ta ADC, ciki har da Atiku Abubakar, Peter Obi da Rabiu Kwankwaso, sun jagoranci zanga-zangar nuna adawa da matakin hukumar zaɓe mai zaman kanta, INEC, a
Rikicin jam’iyar ADC na cigaba da kara tsamari bayan da wani tsagi ya sake bulla da ya ce bai yadda da shugabancin ɓangaren David Mark ba da kuma na Nafiu
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan’adam ta Amnesty International a Najeriya ta bayyana cewa an kashe mutane 20 tare da sace aƙalla wasu 30 a yankin Mafa da ke jihar Borno. A
Rundunar ‘yan sandan Jihar Katsina ta kama wata mata mai shekaru 27, Hadiza Ibrahim, bisa zargin satar kayayyaki da darajarsu ta kai Naira miliyan 10,102,000 a wani babban shagon sayayya
Seriake Dickson Sanata dake wakiltar mazabar yammacin jihar Bayelsa ya sauya sheka daga jam’iyar PDP ya zuwa NDC. Tsohon gwamnan ya sanar da matakin da ya dauka na komawa jam’iyar
Gwamnan Jihar Jigawa, Umar Namadi, ya karɓo Walida Abdulhadi Ibrahim daga hannun Hukumar Tsaron Farin Kaya (DSS), bayan kiranye-kirayen da jama’a suka dinga yi kan lamarinta. Rahotanni sun nuna cewa
Gwamnan jihar Kogi, Usman Ododoh ya jagoranci wasu matasa daga jiharsa inda su ka mikawa jam’iyar APC naira miliyan 100 kuɗin fom ɗin takarar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a
Wata gobara da ta kama ta cinye wani sashe na babbar kasuwar Fika dake karamar hukumar Fika ta jihar Yobe inda ta kone kayayyaki da kuma kassara hada-hadar kasuwanci. Gobarar
Peter ObiTsohon gwamnan jihar Anambra kuma mutumin da ya yiwa jam’iyyar LP takarar shugaban kasa a zaɓen 2023 ya kai ziyarar jaje Kasuwar Dinga dake Kano biyo bayan gobarar da
Mohammad Muhammad, jami’in ‘yan sanda a rundunar jihar Borno, ya mayar da Naira miliyan 2.6 da aka tura masa ba da niyya ba a asusunsa na banki. Nahum Daso, mai
Rahotanni sun tabbatar da mutuwar wani matashi ɗan Najeriya da ya tafi fagen yaƙi a ƙasar Rasha, inda ya rasa ransa yayin artabu. Bayanan da aka samu sun nuna cewa
Gwamnatin Tarayya ta amince da gina Layin Dogon Kasa na Birnin Kano da zai lakume kudi Naira tiriliyan daya, wani babban aiki da ake sa ran zai sauya harkar sufuri
Sojojin Najeriya sun kashe ’yan ta’adda shida tare da ceto wata yarinya da aka sace a karamar hukumar Maradun ta Jihar Zamfara. Aikin sojan ya gudana ne a dajin Sububu