Tsohon dan takarar shugaban kasa kuma gogaggen dan jarida, Dele Momodu, ya bayyana cewa gwamnatin jam’iyyar APC mai mulki na cikin fargaba sakamakon tasirin da tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku
Tsohon dan takarar shugaban kasa kuma gogaggen dan jarida, Dele Momodu, ya bayyana cewa gwamnatin jam’iyyar APC mai mulki na cikin fargaba sakamakon tasirin da tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku
Gawurtaccen dan bindiga da ake kira da Yellow Danbokkolo ya mutu sakamakon raunukan da ya samu a wata fafatawa da suka yi da jami’an tsaro. Danbokkolo ya shafe tsawon lokaci
Shugaban Ƙasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya sasanta rikicin siyasa da ya dabaibaye Gwamnan Jihar Ribas, Siminilayi Fubara, da Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike. Fadar shugaban ƙasa ce ta
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya tabbatar da kama mutum 22 da ake zargi da hannu a kisan wasu mutane 12 ‘yan asalin jihar Kaduna da aka kashe a
Kungiyar Sanatocin Arewa(NSF) ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta samarwa da sojoji da kuma sauran jami’an tsaro makamai na zamani domin su yi yaki ta’addanci da kuma fadace-fadace a
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya sauka a birnin Makurdi, babban birnin Jihar Benue, yayin da ake ci gaba da nuna damuwa kan hare-haren da suka faru a jihar kwanan
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa zai soke duk wasu ayyuka da ke cikin jadawalin aikinsa domin kai wa al’ummar Jihar Benue ziyarar jaje a ranar Laraba mai
An samu nasarar gano mutum daya da ya tsira da ransa a cikin fasinjojin jirgin saman kamfanin Air India da ya yi hatsari. Jirgin na Air India ya fadi ya
Dakarun rundunar sojan Najeriya dake aiki karkashin rundunar Operation Forest Yakin(OPFY) sun samu gagarumar nasara a cigaba da yakin da su ke da yan bindiga a jihar Zamfara bayan da
Yan bindiga sun kashe wasu direbobin manyan motoci tare da kone motocinsu a mahadar Ogi dake karamar hukumar Okigwe ta jihar Imo. Jami’an hukumar kungiyar direbobi ta NURTW a jihar
Wata kotun majistare da ke a Kano ta bayar da umarnin tsare wani fitaccen ɗan TikTok, Abubakar Kilina, bisa zargin sanya kayan mata da kuma wallafa abubuwan da suka saba
Sanata da ya wakilci al’ummar mazabar Kaduna ta Tsakiya a majalisar dattawa ta 8 ya shawarci yan arewa da su goyi bayan yankin kudu maso yamma a 2027 domin su
Gwamnatin Jihar Bauchi ta dauki sabon mataki na ƙarfafa tsaro a filin jirgin saman kasa da kasa na Sir Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi, inda ta haramta duk wasu
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) reshen Jihar Neja ta nuna alhini da jimami kan mummunar ambaliyar da ta afkawa al’ummomin Mokwa, inda ta mika sakon ta’aziyya da goyon baya ga
Rundunar ‘yan sanda tare da hadin gwiwar masu gadi da mafarauta sun kama dagacin kauyen Guiwa da ke karamar hukumar Mashegu a jihar Neja tare da wasu mutane 13 bisa
Wata kungiya mai suna Coalition for Good Governance and Accountability in the North-West (COGGAN), wacce ke fafutukar inganta shugabanci a yankin Arewa maso Yamma, ta bukaci Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda
Shugaban rukunin kamfanonin BUA, Alhaji Abdul Samad Rabiu, ya bayyana cewa kamfaninsa zai ci gaba da rage farashin shinkafa da sauran kayan abinci a Najeriya, yana mai cewa farashin ya
Caleb Olubolade tsohon gwamnan mulkin soja na jihar Bayelsa ya mutu yana da shekaru 70. Olubolade wanda ya rike mukamin ministan ayyuka na musamman a lokacin gwamnatin Goodluck Jonathan ya
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya bada umarnin gaggauta hana sayar da man fetur a gidajen mai a fadin karamar hukumar Bama ciki har da garin Bama da Banki.
Gwamnan Jihar Nasarawa, Injiniya Abdullahi Sule, ya bayyana cewa ci gaban da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ke samu ne ke janyo mutane daga jam’iyyun adawa zuwa jam’iyyar APC mai