Wani jirgin saman kamfanin Max Air ya yi saukar gaggawa a filin jirgin saman Maiduguri jim kaɗan bayan tashin sa daga filin jirgin saman Muhammad Buhari dake birnin. A cewar
Wani jirgin saman kamfanin Max Air ya yi saukar gaggawa a filin jirgin saman Maiduguri jim kaɗan bayan tashin sa daga filin jirgin saman Muhammad Buhari dake birnin. A cewar
Masu garkuwa da ƙananan yara huɗu ciki har da ƙanƙanin yaro a jihar Kaduna sun rage kudin fansar da su ke so a biya su daga naira miliyan 300 ya
Hukumar Kula da Abinci da Magunguna ta Kasa (NAFDAC) ta yi kira ga masu sayar da kayan nama daskararre da su daina sayarwa da rarraba kayayyakin da babu rajista ko
Amnesty International ta bayyana cewa ƴan sanda na Najeriya sun yi amfani da karfin iko fiye da kima wajen tunkarar masu zanga-zanga a lokacin zanga-zangar #EndBadGovernance da aka gudanar daga
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa za ta fara ci gaba da yin rajistar masu zaɓe a duk faɗin ƙasa a farkon zangon shekarar 2025. Hukumar
Rundunar ‘Yan sandan Birnin Tarayya ta kashe wasu ‘yan fashi guda biyu yayin musayar wuta tare da kama wasu hudu a yankin Jahi na babban birnin kasa. Haka kuma, an
An yi garkuwa da mutane 20 yayin da suke tafiya a kan hanyar da ke haɗa Mariga da Kontagora a jihar Neja. Fasinjojin na cikin tafiyarsu ne a kan hanyar
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana damuwarsa kan matsalar rashin wutar lantarki da ake fama da ita a yankin arewacin Najeriya. Shugaban ƙasar ya bayyana haka ne a cikin
Daga Sabiu Abdullahi Rundunar Sojojin Najeriya ta karyata rahotannin da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa Babban Hafsan Sojojin Ƙasa, Laftanar Janar Taoreed Lagbaja, ya rasu. Jita-jitar ta samo
Sojoji sun kama wasu mutum biyu da ake zargi da kaiwa ‘yan bindiga sakonninsu a kasuwar ƙauyen SCC da ke ƙaramar hukumar Kachia a Jihar Kaduna. Wani jagoran al’umma daga
Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON), ta ce Gwamnatin Tarayya ba za ta ci gaba da biyan tallafin kuɗin aikin hajji ba. A baya dai gwamnati tana taimakawa
Ana zargin wani mai suna Motunrayo Olaniyi ya daba wa sabuwar amaryar sa, Olajumoke wuka har lahira, bayan wata zazzafar muhawara a gidan Amazing Grace Estate da ke Elepe a
Wasu ‘yan bindiga sun harbe Bako Bala, shugaban jam’iyyar APC na karamar hukumar Suru a jihar Kebbi, a yayin wani yunkurin yin garkuwa da shi a gidansa. A cewar Zaidu
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, a ranar Litinin ta yi watsi da karar da ke neman tsige tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje a matsayin shugaban
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Attahiru Bafarawa, ya bayar da gudummawar Naira biliyan daya ga al’ummar Sokoto, domin rage radadin wannan annoba. An bayyana hakan ne a wata sanarwa da
Mutane 3 ne ake fargabar sun mutu, sannan an yi garkuwa da wasu 30 bayan wani hari da wasu ‘yan bindiga suka kai a coci-coci a Bakinpah-Maro da ke karamar
‘Yan bindigar da suka yi garkuwa da wani dan takarar kansila mai suna Japheth Zarma Yakubu a unguwar Kurmin-Kare da ke karamar hukumar Kachia a jihar Kaduna, sun bukaci a
Fashewar wata tankar mai ta yi sanadiyyar mutuwar mutane 30 a hanyar Agaie-Bida a jihar Neja da safiyar Lahadi Rahotanni sun tattaro cewa tankar ta yi karo ne da wata
Babban daraktan hukumar yi wa kasa hidima ta kasa (NYSC) Birgediya Janar Yushau Ahmed, ya tabbatar wa ‘yan bautar kasar cewa za a kara musu alawus alawus na wata da
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya ce Shugaban kasa Bola Tinubu ba ya daukar lamarin kalubalen tsaron kasar da wasa. Shettima ya bayyana haka ne a ranar Litinin yayin da