Wasu ‘yan bindiga sun kai hari a unguwar Nasarawa da ke garin Maru, hedikwatar ƙaramar hukumar Maru a jihar Zamfara. Da sanyin safiyar Juma’a ne maharan suka mamaye yankin inda
Explore the security landscape of Northern Nigeria with #SecureNorth by AREWA News. Get the latest updates on security challenges, safety measures, and public initiatives aimed at fostering peace and stability in the region.
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari a unguwar Nasarawa da ke garin Maru, hedikwatar ƙaramar hukumar Maru a jihar Zamfara. Da sanyin safiyar Juma’a ne maharan suka mamaye yankin inda
Wasu ‘yan bindiga da sanyin safiyar Talata sun kai farmaki wani masallaci da ke unguwar Sabon Layi, unguwar Kakangi a karamar hukumar Birnin-Gwari ta Jihar Kaduna, inda suka kashe limamin
Gwamnatin jihar Kogi ta ce jami’an tsaro sun dakile wani yunkurin kashe gwamnan jihar Yahaya Bello a kan hanyarsa ta zuwa wani aiki daga Lokoja zuwa Abuja. Sanarwar da kwamishinan
Wasu ‘yan bindiga ɗauke da makamai sun kashe mazauna garin Otukpo da ke jihar Benue da ba a tantance adadinsu ba. Rahotanni sun nuna cewa ‘yan bindigar sun kai farmaki
Wasu da ba a san ko su waye ba da ake zargin masu satar waya ne a ranar Laraba sun caka wa wata ƴar bautar kasa (NYSC) mai suna Chalya
An samu ci gaba sosai a fannin tsaro a Bauchi yayin da hukumar tsaro ta farin kaya (NSCDC) ta cafke wani likitan jabu Usman Yelwa da ke aiki a babban
Akalla mutane uku ne aka kashe, yayin da wasu sama da 51 ciki har da wani hakimi aka yi garkuwa da su a wasu sassan jihar Zamfara. Rahotanni sun nuna
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba sun kashe Dr Stephen Angbas, mamallakin asibitin Lafia-Angbas. Mummunan lamarin ya faru ne da yammacin ranar Talata a
An yi jana’izar mutanen da ƴan ta’adda suka hallaka a Zaria, Jihar Kaduna a Najeriya. Abin dai ya fara gangarowa daga sauran garuruwa zuwa birnin ma Zaria. Allah Ubangiji Ya
Hukumar da ke kula da ‘yan gudun hijira da bakin haure ta kasa ta kaddamar da wasu gidaje sama da 40 da aka kammala saboda ‘yan gudun hijira a Zamfara.
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina a ranar Larabar da ta gabata, ta ce tana kan gaba a halin da ake ciki dangane da sace dalibai mata biyar na Jami’ar Tarayya
Rahotannin da muke samu na nuna cewa ƴan bindiga sun sace kimanin dalibai mata biyar na jami’ar da ke Dutsinma a jihar Katsina. BBC ta gano cewa lamarin ya faru
Jami’ar Tarayya ta Gusau da ke jihar Zamfara ta bayar da sanarwar cewa ya zuwa yanzu an ceto ɗalibai 14 da leburori biyu waɗanda ƴan bindiga suka awon-gaba da su
Mayakan Boko Haram sun kashe manoma 10 tare da yin garkuwa da wasu da dama a karamar hukumar Mafa da ke jihar Borno. Baya ga wannan harin da aka kai
Wasu miyagu da ba a tantance su waye ba sun kashe wani Bafulatani mai shekaru 70 a gundumar Panyam a karamar hukumar Mangu ta jihar Filato, Adamu Idris Gabdo. Shugaban
An sace wasu daliban jami’ar tarayya ta Gusau da ba a tantance adadinsu ba da sanyin safiyar Juma’a. ‘Yan ta’addan masu yawan gaske sun mamaye al’ummar Sabon-Gida da ke karamar
Jami’an hukumar ‘yan sanda reshen Karasuwa a jihar Yobe sun cafke wasu mutane biyu da ake zargi da kai wa ‘yan bindiga makamai da alburusai. An kama wadanda ake zargin
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi sun gudanar da wani samame da suka yi nasara a dajin Yankari, inda suka yi nasarar kashe ‘yan bindiga 10 tare da ceto mutane 39
A ƙalla mutane huɗu aka kashe bayan da wasu da ake zargin yan bindiga ne suka kai hari kan kauyen Giyawa dake karamar hukumar Goronyo ta jihar Sokoto. A cewar
Ana fargabar mutuwar mutane da dama bayan da wani kwale-kwale ya kife a garin Gurin dake karamar hukumar Fufore ta jihar Adamawa. Mutane da yawancinsu mata ne da kananan yara