An kashe mutane biyu yayin da aka yi garkuwa da wasu shida a karshen mako a lokacin da ‘yan bindiga suka kai hari kauyen Kwarikwarasa da ke karamar hukumar Maiyama
Explore the security landscape of Northern Nigeria with #SecureNorth by AREWA News. Get the latest updates on security challenges, safety measures, and public initiatives aimed at fostering peace and stability in the region.
An kashe mutane biyu yayin da aka yi garkuwa da wasu shida a karshen mako a lokacin da ‘yan bindiga suka kai hari kauyen Kwarikwarasa da ke karamar hukumar Maiyama
Yan bindiga sun yi garkuwa da Kawu Yakasai jami’in tsare-tsare na jam’iyar APC a jihar Kaduna. An ce an yi awon gaba da Yakasai ne ranar Juma’a da daddare a
Kauyukan Maiwa da Shuwarin da ke karamar hukumar Mafa ta jihar Borno sun fuskanci harin Boko Haram inda kungiyar ta’addancin ta yi garkuwa da mata kusan 48. Sai dai ‘yan
Wasu yan bindiga a Zamfara sun yi garkuwa da wasu matasa da suka kammala jami’a akan hanyarsu ta zuwa sansanin yan yiwa kasa hidima dake jihar Kebbi. Matasan sun fito
Sojojin bataliya ta 81 na rundunar Operation Hadin Kai sun ceto daya daga cikin yan matan Chibok da aka yi garkuwa da ita a shekarar 2014. A cikin watan Afirilun
Yan bindiga sun kashe wani mutum mai suna, Rabilu Tukur dake kauyen Dan Ali karamar hukumar Danmusa ta jihar Katsina a ranar Lahadi. Jaridar Daily Trust ta gano cewa an
Sojojin rundunar kasa da kasa dake yaki da yan ta’ada a yankin tafkin Chadi ta ce yan ta’adda masu yawa ne suka mika wuya ga rundunar. Mai magana da yawun
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wasu mutane biyu a yankin Gumau da ke karamar hukumar Toro a jihar Bauchi. An ce ‘yan bindigar sun yi harbin iska ne
Sojojin rundunar sojan Najeriya sun kama wasu manyan jiga-jigan kungiyar yan ta’addar ISWAP. Zagazola Makama dake ya wallafa bayanai kan sha’anin tsaro a yankin tafkin Chadi shi ne ya bayyana
‘Yan sanda a jihar Bauchi sun yi nasarar cafke wasu mutane tara da ake zargi da aikata laifin fashi da makami da addabar mazauna jihar. Kakakin rundunar ‘yan sandan SP
Mazauna kauyukan karamar hukumar Batsari a jihar Katsina sun koka game da ci gaba da kai hare-haren ta’addanci. A ranar Lahadin da ta gabata ne wasu ‘yan bindiga suka sace
Wasu yan bindiga da aka bada rahoton sun yi shigar mata sun kai hari karamar hukumar Maru inda suka sace mutane da ba a san dadinsu ba. A cewar mazauna
Wani mutum mai shekaru 33 da ake zargin dan fashi da makami ne, Akeem Owonikoko, ya yi zargin cewa wani sifeton ‘yan sanda mai suna Ola, ya kawo masa bindigogi
Mutane akalla 21 aka bada rahoton an kashe a wani hari da yan bindiga suka kai kauyukan Baton da Rayogot a karamar hukumar Barikin Ladi ta jihar Plateau. A wata
Wasu da ake zargin yan fashi da makami ne sun kashe wani malamin addinin musulunci, Ibrahim Albani a gidansa dake Gobona a unguwar Tabra a jihar Gombe. Da yake tabbatar
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama wasu mutane uku da ake zargi da kashe wani dan sanda mai suna Bala Magaji a ranar 25 ga Yuli, 2023. Jami’in hulda
Shugabannin sojoji a Jamhuriyar Nijar sun kafa sabuwar gwamnati a hukumance, kamar yadda suka sanar a wata doka ta talabijin a ranar Alhamis. Matakin dai ya jawo hankulan jama’a a
Sojojin rundunar Operation Hadarin Daji sun kashe akalla mutane 10 da ake zargin yan bindiga ne a jihar Zamfara. A cewar Zagazola Makama wanda yake wallafa bayanai kan sha’anin tsaro
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama wasu mutane hudu da ake zargin ‘yan fashi da makami ne da suka kware wajen yi wa mutane fashin wayoyin hannu da kwamfutoci.
An harbe Tunde Akinmoyewa mai shekaru 27 har lahira ɗa ga wani mai maganin gargajiya a sansanin Laoso dake Laje a karamar hukumar Ondo West ta jihar Ondo. Abokan Tunde