Dubban magoya bayan jam’iyar PDP ne suka halarci taron gangamin da jam’iyar ta shirya a shiyar arewa maso gabas. Taron na masu ruwa da tsaki da aka gudanar ya samu
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Dubban magoya bayan jam’iyar PDP ne suka halarci taron gangamin da jam’iyar ta shirya a shiyar arewa maso gabas. Taron na masu ruwa da tsaki da aka gudanar ya samu
SP Abdullhi Usman kakakin rundunar ‘yan sandan Jihar Taraba ya tabbatar mana da cewa ‘yan bangan da ake zargin sun ware kansu ne suka tafi yin wannan aikin ba tare
Jam’iyyar All Progressives Party (APC) mai mulki a Najeriya, ta yi karin haske game da dalilin da ya sa dan takarar mukamin shugaban kasa karkashin jam’iyyar Bola Ahmed Tinubu ya
ABUJA, NIGERIA -Kungiyar likitoci da ke fadakarwa kan abubuwan da ke kawo cutar daji da kuma hanyoyi kariya ta Najeriya, ta gudanar da taron karawa juna sani kan sabbin hanyoyin
Hakan dai na zuwa ne adai-dai lokacin da wadanda ambaliyar ta ritsa dasu ke neman tallafi daga cibiyoyi, kungiyoyi da hukumomin bada agaji. Baya ga lalata dukiya, ambaliyar ta yi
Ita dai wannan hoda ta iblis an kiyasta kudinsa ya kai na $278,250 kwatankwacin Naira biliyan 194,775. Wadanda aka kaman sun hada da wani dan kasar Jamaica da kuma wasu
Hukumar NDLEA dake sha da fataucin miyagun kwayoyi ta samu nasarar kama hodar ibilis da kudinta ya kai sama da biliyan 194 a jihar Lagos. Wannan ne kamen hodar ibilis
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya kai ziyara wasu sassan jihar da ambaliyar ruwa tayi mummunan barna. A yayin ziyarar gwamnan ya jajantawa al’ummar garin Jumbam inda aka rasa
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta tabbatar da ganin shari’ah ta yi aikinta a batun kashe Ummukhulthum Sani Buhari, matashiyar da ake zargin wani dan China da aikatawa. Dr.
TARABA, NIGERIA – Abdulrazak Abubakar Maito sarkin barjin Ibbi kuma shugaban masu aiki da jiragen ruwa a kwatar Ibbi, ya ce yanzu haka dai an samo gawarwaki biyu, kuma suna
Wasu yan bindiga da ba a san ko suwaye ba sun kai harin kwanton ɓauna kan jerin gwanon motocin, Ifeanyi Uba sanata mai wakiltar mazabar Kudancin Anambra. Lamarin ya faru
Da alama dai rikicin da jam’iyar PDP take fama da shi na neman zama gobara daga Kogi biyo bayan kin amincewa da bukatun bangaren gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike da
Da alama har yanzu tana kasa tana dabo a babbar jami’iyyar hamayya ta Najeriya, PDP, game da rikicin da ke ci gaba da gwara kan ƴaƴan jam’iyyar bayan da gwamnan
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya ce yan Najeriya na cikin jimami da alhini bayan mutuwar sarauniya Elizabeth. Marigayiya sarauniyar ta mutu ne a ranar Alhamis tana da shekaru 96 a
ABUJA, NAJERIYA — Abdullahi Mashi, suriki ne ga Mamu, ya na tsare a ofishin jami’an DSS da ke birnin tarayya Abuja a halin yanzu, a cewar ‘yan uwansa. Dan uwan
Bayanai na ci gaba da fitowa dangane da yadda jami’an hukumar farin kaya ta DSS ta kai wani samame gidan mawallafin jaridar Desert Herald Malam Tukur Mamu da ke Kaduna
Hedkwatar Hukumar tsaron farin kaya ta DSS da ke Abuja, ta tabbatar da kama Malam Tukur Mamu, tsohon mai shiga tsakanin gwamnatin Najeriya da ‘yan ta’adda a tattaunawa da aka
Asalin hoton, Nig Army Gwamman mayaƙa masu iƙirarin jihadi na Ƙungiyar Boko Haram sun mutu a ruwa yayin da suke guduwa daga hari ta sama da ƙasa da sojojin Najeriya