Labari daga Kaduna: Yadda direbobi suke neman mafita bayan manyan motoci sun tsare titi

Hoto: Freedom Radio Kaduna

Labarin da muka samo daga Jihar Kaduna ya nuna cewa direbobi na ta kokarin neman hanyar fita da shiga birnin dalilin rufe Hanya da direbobin manyan motocin suka yi a Maraban Jos.

Direbobin sun yi zargin jami’an tsaro sun fasa masu taya.

More from this stream

Recomended

Mutane 7 Sun Rasa Rqyukansu, 53 Sun Jikkata Sakamakon Guguwar Iska a Jigawa

Akalla mutane bakwai sun rasa rayukansu, yayin da 53 suka jikkata bayan wata guguwar iska ta yi barna a kananan hukumomi 13 na jihar Jigawa. Rahotanni sun nuna cewa guguwar ta shafi gidaje 5,403 a cikin garuruwa 120, inda ta lalata makarantu sama da 47, asibitoci uku, ofisoshin ‘yan sanda biyu, gidajen zama da sauran […]