Mai neman takarar shugaban kasa a jam’iyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya gudanar da taron jin ra’ayin jama’a a Lafia na jihar Nasarawa. Da taron da aka gudanar ya mayar
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Mai neman takarar shugaban kasa a jam’iyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya gudanar da taron jin ra’ayin jama’a a Lafia na jihar Nasarawa. Da taron da aka gudanar ya mayar
Mutane 13 ne suka kone kurmus a wani mummunan hatsarin mota da ya faru akan hanyar Wudil zuwa Gaya a jihar Kano. Shugaban hukumar kiyaye afkuwar hadura ta kasa shiyar
Shugaban kasa, Muhammad Buhari ya dawo gida Najeriya bayan ziyarar da ya kai kasar Koriya ta Kudu. Buhari ya kai ziyarar ne domin halartar taron riga kafi na duniya. A
Mai neman takarar shugaban kasa a jam’iyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya kai ziyara kasar Amurka. A cikin wasu hotuna da ya wallafa a shafukansa na soshiyal midiya Atiku ya
Wata mata yar shekaru 26 mai suna, Gift Obieriei, ta cakawa masoyinta wuka mai suna, Eghosa Iguodala har ta kai ya rigamu gidan gaskiya a Benin babban birnin jihar Edo.
Darajar takardar kudin naira tayi kasa a kasuwar musayar kudaden waje. Tuni dai masana da dama suka yi hasashen haka tun bayan da babban Bankin Najeriya CBN ya bayar da
Babban Bankin Najeriya CBN ya bayar da sanarwar sauya fasalin sabbin kudin Naira, 1000 500 da kuma 200. Gwamnan CBN, Godwin Emefiele shi ne ya bayyana haka cikin wata ganawa
Bankin raya kasashen musulmi ya shirya gina asibiti mai gado 300 a jihar Kaduna. Shugaban bankin ne ya bayyana haka bayan wata ganawa da suka yi da ministar kudi ta
Mai neman takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya isa jihar Bayelsa. Atiku ya je Bayelsa ne a wani bangare na ziyarar da ya fara kai
Rundunar sojan saman Najeriya ta samu nasarar kai farmaki kan fadar rikakken dan bindiga Halilu dake Zamfara. Yan bindiga da basu gaza 30 ba ne aka kashe a yayin farmakin
Mai neman takarar shugaban kasa a jam’iyar Labour Party, Mr Peter Obi ya kai ziyarar jaje ga al’ummar da ambaliyar ruwa ta shafa a jihar Anambra A yayin ziyarar dantakarar
Hukumar NDLEA dake hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta samu nasarar kama wasu motoci biyu kirar siyana makare da ganyen tabar wiwi. Kakakin hukumar Femi Babafemi shi ne ya
Asalin hoton, Getty Images Liz Truss ta yi murabus daga muƙaminta na Firaministan Birtaniya bayan mako shida kacal. Ga Abubuwan da ya kamata ku sani game da ita. Ita ce
Mai neman takarar shugaban kasa a jam’iyar Labour Party, Peter Obi da kuma mataimakinsa Datti Baba Ahmed sun kai ziyara ga Sheikh Ahmed Gumi a gidansa dake Kaduna. Obi ya
Asalin hoton, NIGERIAN AIRFORCE Rundunar sojin saman Najeriya ta bayyana yadda jiragen yakinta suka yi luguden wuta kan rikakken mai garkuwa da mutanen nan Ali Dogo wanda aka fi sani
Gwamnatin Najeriya ta ci alwashin kawo karshen matsalar tsaro a cikin watan Disamba. Ministan harkokin gida, Rauf Aregbesola shi ne ya sanar da haka. Amma Aregbesola ya kalubalanci yan Najeriya
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Mutanen da suka lashe kyautar yabo ta Nobel ta 2021 kan Chemistry da Physics yayin da suke murnar samun lambobin An bayyana fitaccen mai
Akwai wani babur ɗin roba na wasa da aka ajiye a kusurwar gidan Mariam Kuyateh. Babur ɗin duk ya yi ƙura. Asali babur ɗin na ɗanta ne mai watanni 20