Yaƙin Sudan: Za a yi tattaunawa tsakanin bangarorin da ke rikici

Ana ganin rikicin da ake yi a kasar Sudan zai zo karshe yayin da bangarorin da suke fada suka hallara a kasar Saudiyya domin gudanar da tattaunawar zaman lafiya a karon farko tun bayan barkewar yakin a tsakiyar watan Afrilu.

Za a yi tattaunawar ne bayan Saudiyya da Amurka sun dauki nauyinta.

Yarjejeniyar tsagaita bude wuta da dama a baya sun ci tura tun farkon yakin makonnin da suka gabata.

In ba a manta dai wannan yaƙi ya shafi mutane da yawa, ciki har da ƴan Najeriya da ke karatu a ƙasar ta Sudan.

Hakan ya tilasta wa gwamnatin Najeriya kwaso É—aukacin Æ´an kasar da ke can bayan an samu matsaloli da dama a wannan yunkurin.

More News

Ƴan sanda sun kama mutane 50 kan rikicin da ya faru a wata kasuwa a Lagos

Rundunar Æ´an sandan jihar Legas ta kama mutane sama da 50 da ake zargin suna da hannu rikicin da ya faru a kasuwar Ile...

Ƴan Sanda sun kama wanda ya shirya kai harin jirgin ƙasar Abuja-Kaduna a shekarar 2022

Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce jami'anta sun kama wani mutum mai suna Ibrahim Abdullahi wanda ake zargi da kitsa harin jirgin ƙasar da...

Ƴansanda sun kama wanda ya kitsa harin da aka kai wa jirgin ƙasa a Kaduna

Rundunar ‘yan sandan Najeriya a ranar Alhamis, ta sanar da kame wanda ake zargin ya shirya harin da aka kai a jirgin ƙasan Abuja-Kaduna...

Sojoji Sun Ceto Mutane Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane A Filato

Dakarun rundunar Operation Safe Haven dake aikin tabbatar da tsaro a jihar Filato da wani É“angare na jihar Kaduna sun samu nasarar ceto mutane...