Sarkin Kano Aminu Ado ya zama uba ga Jami’ar Calabar

Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya samu girmamawa bayan an nada shi a matsayin uban Jami’ar Calabar da ke Jihar Cross River.

Freedom Radio Kano ya wallafa wannan labari a yau Laraba.

More News

Sojojin Nijeriya sun hallaka ‘yan ta’adda 191 tare da kama 184

Rundunar sojojin Najeriya ta bayyana hakan ne a wata sanarwa wacce aka fitar bayan wani taron manema labarai da rundunar ta yi a Abuja...

Farashin gangar ɗanyen man fetur ya ƙaru zuwa $97

Farashin É—anyen man fetur ya karu sosai a ranar Alhamis inda aka rika sayar da kowacce ganga kan dalar Amurka $97. Farashin man nau'in Brent...

Kungiyar ƙwadago ta NLC ta dage kan tsunduma yajin aiki

Kungiyar ƙwadago ta NLC ta ce babu wata yarjejeniya da ta shiga da gwamnatin tarayya domin ta dakatar da shiga yajin aikin sai baba...

Wani wanda ya gama jami’a ya yi yunkurin kashe kansa saboda rashin ba shi satifiket É—insa

Wani wanda ya kammala karatun digiri a jami’ar Ambrose Ali da ke Ekpoma a jihar Edo mai suna Precious Ogbeide ya yi yunkurin kashe...