Jam’iyar APC reshen jihar Gombe to kori sanata mai ci da kuma ɗan majalisar wakilai ta tarayya kan zargin cin amanar jam’iyya a lokacin zaɓukan 2023. Hakan na zuwa ne
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Jam’iyar APC reshen jihar Gombe to kori sanata mai ci da kuma ɗan majalisar wakilai ta tarayya kan zargin cin amanar jam’iyya a lokacin zaɓukan 2023. Hakan na zuwa ne
Matashi mai fasaha Faisal ya roƙi Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje da ya cika alƙawarin da ya yi masa na ba shi tallafi don inganta fasaharsa. Matashin dai ya
Sanatocin da aka zaɓa daga yankin arewa sun dage cewa dole sai shugaban majalisar dattawa ya fito daga yankin arewacin kasarnan. Wasu bayanai sun bayyana cewa zaɓaɓbun sanatocin 39 cikin
Ƴan sanda sun kama Barista Hudu Yunusa-Ari, kwamishinan zabe na jihar Adamawa, wanda aka dakatar saboda sanar da sakamakon zaɓen jihar ba bisa ka’ida ba. Jami’in hulda da jama’a na
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa (NAFDAC) ta haramta shigo da taliyar Indomie zuwa Najeriya. A wata zantawa da ta yi da manema labarai a ranar Litinin,
Abike Dabiri-Erewa shugaban hukumar NIDCOM dake lura da yan Najeriya mazauna kasashen waje ta ce gwamnatin Misra ta buɗe kan iyakarta ga ɗaliban Najeriya da aka dauko daga Sudan. Dabiri-Erewa
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa sabbin masarautu hudu da gwamnatinsa ta kafa suna nan daram. Ya bayyana hakan ne a yayin bikin ranar ma’aikata da
Hoto: Freedom Radio Kaduna Labarin da muka samo daga Jihar Kaduna ya nuna cewa direbobi na ta kokarin neman hanyar fita da shiga birnin dalilin rufe Hanya da direbobin manyan
Sojojin Najeriya dake aiki a bataliya ta 51 dake Banki sun kashe mayakan Boko Haram da dama a jihar Borno. A cewar Zagazola Makama dake wallafa bayanai kan harkar tsaro
Gwamnatin jihar Lagos ta karbi rukunin farko na manyan motocin fasinja dake amfani da wutar lantarki domin jigilar al’ummar jihar. Gwamnan jihar Babajide Sanwoolu shi ne ya sanar da haka
Sojojin Najeriya sun yi nasarar kashe ‘yan fashin daji uku a wani kwanton ɓauna da suka yi musu a yankunan Anka zuwa Dan Kapani a yankin ƙaramar hukumar Anka a
Hukumar ta ce kamfanin ya gawurta domin har yana fitar da A-kuskura zuwa kasashen Chadi da Kamaru da Jamhuriyyar Nijar. A kwanakin baya ne NDLEA ta yi gargadi kan amfani
Jam’iyyar mai jiran gado a Jihar Kano, wato NNPP, ta yi zargin gwamnatin jihar mai barin gado da yin kafar ungulu ga shirin miƙa mulki a ranar 29 ga watan
Kungiyar Likitoci Masu Neman Kwarewa ta NARD tayi barazanar tsunduma yajin aiki matuƙar gwamnatin tarayya ta gaza biya bukatun kungiyar cikin makonni biyu. NARD ta bayar da wa’adin ne a
An dage kididdigar yawan jama’a ta 2023, wadda aka shirya gudanarwa tun daga ranar 3 zuwa 7 ga Mayu, 2023, kuma gwamnati mai zuwa za ta tsayar da wata sabuwar
Zaɓaɓɓen shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya karbi bakuncin gwamnonin PDP a gidan gwamnati na Defense House dake Abuja. Gwamnan jihar Rivers Nyesom Wike da takwaransa na jihar Oyo, Seyi
Gwamnatin tarayya a ranar Juma’a ta yi kira ga hukumomin da abin ya shafa a kan iyakokin kasar Sudan da su samar da yanayin jin dadin jama’a ga ‘yan kasar
An ayyana ranar Litinin 1 ga watan Mayu a matsayin ranar hutu domin bikin ranar ma’aikata ta bana. Ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola ne ya bayyana hakan a ranar
Akalla mutane 10 ne suka gone kurmus har lahira a ranar, Alhamis bayan da wata tanka dake dauke da mai ta faɗi a mahadar dake kan Titin Bauchi a ƙaramar
Wata babbar kotun tarayya dake Abuja taki yarda ta bayar da belin, Tukur Mamu mamallakin kamfanin jaridar Desert Herald. Ana zargin Mamu da karbar kuɗin fansa har dalar Amurka 120,000