Majalisar dokokin jihar Jigawa ta dakatar da wasu shugabannin ƙananan hukumomi uku kan zargin yin tafiya kasar waje ba tare da izinin majalisar dokokin jihar ba da na bangaren zartarwa.
Majalisar dokokin jihar Jigawa ta dakatar da wasu shugabannin ƙananan hukumomi uku kan zargin yin tafiya kasar waje ba tare da izinin majalisar dokokin jihar ba da na bangaren zartarwa.
Shugabannin kungiyoyin ƙwadago na NLC da TUC sun amince su tattauna da mambobinsu bayan ganawar da suka yi da tawagar gwamnatin tarayya a ranar Laraba kan yajin aikin da ake
Rundunar sojan Najeriya ta ce dakarunta sun kashe yan bindiga da kuma gano bindigar AK-47 ɗaya a Kaduna. Jami’an sojojin rundunar shiya ta ɗaya ne suka kai farmakin a kananan
Manoma a wasu sassan jihar Katsina sun shiga tsaka mai wuya sakamakon yadda ƴan bindiga suke saka shanu suna lalata musu kayan amfanin gona. Manoman sun bayyana da zarar kayi
Hukumar Kula Da Shige Da Fice ta Najeriya ta ce jami’anta huɗu sun mutu a yayin da wasu 7 kuma suka samu rauni a wani hatsarin mota akan hanyar Kano-Zaria.
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce za ta gina gidaje masu sauki 10000 a cikin shekaru huɗu masu zuwa. Rabiu Inusa babban sakatare a ma’aikatar gidaje da bunƙasa birane ta jihar
Dantakarar jam’iyar APC kuma gwamna mai ci, Hope Uzodimma ya sake lashe zaɓen gwamnan da aka yi a ranar Asabar. Uzodimma ya samu nasara ne da gagarumin rinjaye kamar yadda
Sojojin bataliya ta 112 a rundunar Operation Hadin Kai sun samu nasarar kashe ƴan ta’adda uku a lokacin da suke ƙoƙarin kai wa manoma hari a karamar hukumar Mafa ta
Ƙasar Saudiya ta yi alkawarin samar da isassun kuɗaɗen kasar waje ga Najeriya domin taimakawa shirin Babban Bankin Najeriya(CBN) na kawo sauye kan yadda ake musayar kuɗaɗen waje. Kasar ta
Rundunar sojan Najeriya ta ce dakarunta sun kama Philip Gokas wanda ake zargi da kisan Adamu Gabdo wani shugaban al’ummar Fulani a jihar Filato. A ranar 23 ga watan Satumba
Ana cigaba da fuskantar karanci tare da tashin farashin iskar gas a garuruwa daban daban dake sassan Najeriya. Rahotanni sun nuna cewa ana fuskantar karancin iskar din girki a jihohi
Wata mata mai ƴaƴa shida ta kashe kanta bayan da ta rataye kanta da zani a banɗaki. Lamarin ya jefa al’umma cikin ruɗani ya faru ne a garin Warri dake
Gwamnatin tarayya ta sanar da kwaso yan Najeriya 161 da suka maƙale a ƙasar Libya a kokarin su na zuwa cirani kasashen Turai. A wata sanarwa ranar Talata, jakadan Najeriya
Gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo ya yi rashin mahaifinsa, Simeon Nwankwo Soludo, (Ichie Akukananwa 1). a ranar Litinin Marigayin ya mutu yana da shekaru 92 a duniya Mai magana da
Rundunar sojan Najeriya ta ce sojoji sun hana wata mata mai suna, Francesca Spark kashe kanta bayan da ta yi tsalle ta faɗa ruwa a jihar Lagos. Olabisi Ayeni, mai
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu zai halarci taron ƙasar Saudiya da kasashen Afrika da kuma taron kasashen Larabawa da na Afrika da za ayi a birnin Riyadh na kasar Saudiya.
Hukumar NDLEA dake yaki da sha da hana fataucin miyagun kwayoyi ta kama wasu makafi uku dake gudanar da kasuwancin miyagun ƙwayoyi a tsakanin jihohin Kano da Lagos. Mai magana
Sojojin rundunar Operation Safe Haven dake aikin samar da tsaro a jihar Plateau sun bankaɗo tare da lalata wata masana’antar ƙera bindigogi dake Vom a karamar hukumar Jos South dake
Sojojin rundunar Operation Safe Haven dake aikin samar da tsaro a jihar Plateau sun bankaɗo tare da lalata wata masana’antar ƙera bindigogi dake Vom a karamar hukumar Jos South dake
Wani karamin jirgin haya da ya tashi daga Abuja zuwa Ibadan ya faɗi a lokacin da yake sauka a filin jirgin saman Ibadan. Mitoci kaɗan ya rage jirgin ya kara