Shagunan da basu gaza uku bane suka ƙone tare da dukiya ta miliyoyin naira a wata gobara da ta tashi ranar Juma’a a Bakin Kasuwa dake ƙaramar hukumar Hadejia ta
Shagunan da basu gaza uku bane suka ƙone tare da dukiya ta miliyoyin naira a wata gobara da ta tashi ranar Juma’a a Bakin Kasuwa dake ƙaramar hukumar Hadejia ta
Hukumar dake lura da filayen jiragen sama ta Najeriya FAAN ta sanar da matafiya ta filayen jiragen sama cewa daga yanzu ta haramta amfani da jakar zuba kaya ta Ghana
Wasu yan bindiga sun kai hari gidan kwamishinan zaɓe na jihar Kogi dake Lokoja da tsakar daren ranar Alhamis. A cikin wata sanarwa da hukumar zaɓe mai zaman kanta ta
Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris ya sasanta rikicin manoma da makiyaya a kananan hukumomin Suru da Koke Besse na jihar domin kawo zaman lafiya. Ya ce tattaunawa ita ce sahiyiyar
An gano gawar wani Arɗon Fulani, Umar Ibrahim da ya ɓace a cikin wata rijiya dake kauyen Jokom a ƙaramar hukumar Mangu ta jihar Filato. Mai magana da yawun rundunar
Rundunar yan sandan jihar Imo ta kama mutane 18 da ake zargi da zama yan kungiyar IPOB da suke da hannu a kisan ƴan sanda biyu a mahadar Ahiara dake
Kotun ɗaukaka ƙara dake Abuja ta tabbatar da zaɓen, Ahmed Aliyu a matsayin gwamnan jihar Sokoto. Rukunin alkalan kotun su uku sun yi watsi da ɗaukaka ƙarar da jam’iyar PDP
Kotun ɗaukaka ƙara dake Abuja, ta soke zaɓen kakakin majalisar dokokin jihar Kaduna, Yusuf Liman. Alkalan kotun uku sun bayar da umarni da a sake zaɓe a wasu akwatuna biyar.
Bangaren sojan sama na rundunar Operation Hadin Kai ya sanar da kisan Abu Asad ɗaya daga cikin jagororin ƙungiyar Boko Haram. Ƙarin ƴan ta’ada da dama aka bada rahoton sun
Gwamnonin da aka zaɓa ƙarƙashin jam’iyar PDP sun ce sun gamsu cewa kotun ƙoli za ta “yi adalci” a shari’o’in zaɓen gwamna da suka samu rashin nasara. Matsayar gwamnonin na
Abdullahi Umar Ganduje, shugaban jam’iyar APC na kasa, ya karɓi bakuncin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan a gidansa dake Abuja. An saki hotunan ziyarar ranar Juma’a a shafin jam’iyar APC
Ministan ƙwadago da kuma ayyukan yi, Simon Lalong ya karɓi shedar cin zaɓensa a matsayinsa na Sanata mai wakiltar mazabar Kudancin Filato a majalisar dattawa. Hukumar zaɓe mai zaman kanta
Kotun daukaka kara dake zamanta a Abuja ta tabbatar da zaɓen Muhammadu Inuwa Yahaya a matsayin gwamnan jihar Gombe. Kotun mai alkalai uku dukkansu sun amince cewa jam’iyar PDP da
Jam’iyar APC ta rushe shugabancin jam’iyar na jihar Rivers inda ta naɗa kwamitin riƙo mai wakilai 7 da zai cigaba da jagorancin ragamar shugabancin jam’iyar. Jam’iyar APC a jihar ta
Wasu mata 8 ne aka yi garkuwa da su dai-dai lokacin da suke aiki a wata gona dake kauyen Gwombe dake ƙarƙashin masarautar Gwargwada a karamar hukumar Kuje ta birnin
Sojojin rundunar samar da tsaro ta Operation Safe Haven sun kashe yan bindiga 7 tare da gano makamai a ƙaramar hukumar Zangon Kataf ta jihar Kaduna. A wata sanarwa ranar
Shugaban majalisar dokokin jihar Filato, Moses Thomas Sule ya sauka daga mukaminsa na kakakin majalisar. Mataimakin kakakin majalisar,Gwottaon Fom shima ya sauka daga kan mukaminsa. Mamba mai wakiltar mazabar Pankshin
Kotun daukaka kara dake Abuja tayi watsi da karar Umar Arɗo ɗan takarar gwamnan Adamawa a jam’iyar SDP ya shigar inda yake kalubalantar zaɓen gwamnan jihar Ahmadu Fintiri a ƙarƙashin
Kungiyar kamfanonin da suke da lasisin samar da kamfanonin sadarwa a Najeriya(ALTON) ta ce kuɗin da ake cajin masu amfani da wayar salula a yanzu ba abu ne da zai
Dakarun rundunar sojan Najeriya sun kashe ƴan bindiga 6 lokacin da suke sintiri a yankin ƙananan hukumomin Birnin Gwari da Giwa a jihar Kaduna. Samuel Aruwan kwamishinan tsaro da al’amuran