Kotun daukaka dake Abuja ta dakatar da hukumar zabe mai zaman manta ta INEC gudanar da sabon zabe na kujerun yan majalisar dokokin jihar Rivers da suka sauya sheka. Alkalin
Kotun daukaka dake Abuja ta dakatar da hukumar zabe mai zaman manta ta INEC gudanar da sabon zabe na kujerun yan majalisar dokokin jihar Rivers da suka sauya sheka. Alkalin
Hukumar ƙwallon ƙafa ta duniya FIFA da kuma hukumar ƙwallon ƙafa ta Najeriya NFF sun ƙaddamar da wani f ƙaramin filin wasa a jihar Kebbi. A ƙalla dalar Amurka miliyan
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru Elrufai ya samu sarautar gargajiya ta Gbobaniyi na kasar Ijebu dake jihar Ogun. Oba Sikiru Kayode Adetona, shi ne ya bawa, Elrufai sarautar a
Kotun Koli ta bayar da umarnin da a cigaba da yiwa Nnamdi Kanu shariar da ake masa kan zargin aikata ta’addanci. Alkalai biyar da suka saurari shariar sun yanke hukuncin
Gwamnatin jihar Kano ta amince ta biya naira biliyan 3 a matsayin diya ga mutanen da aka rusawa shaguna a filin Masallacin Idi dake jihar. Gwamnatin ta Kanoda yan kungiyar
Gwamnatin jihar Kano ta amince ta biya naira biliyan 3 a matsayin diya ga mutanen da aka rusawa shaguna a filin Masallacin Idi dake jihar. Gwamnatin ta Kanoda yan kungiyar
Rundunar ƴan sandan jihar Katsina ta ce wasu mutane uku aka kashe da ake zargin masu garkuwa da mutane ne lokacin da suke ƙoƙarin yin garkuwa da mutane akan hanyar
Mutane biyu ne suka ɓace a yayin da aka samu nasarar ceto wasu mutane uku a wani hatsarin jirgin ruwa a ƙaramar hukumar Gamadio dake jihar Adamawa. Hukumar Bada Agajin
Babban Bankin Najeriya CBN ya bayyana dalilin da ya sa ake samun karancin takardun kuɗin naira a faɗin kasa baki ɗaya. Hakan na zuwa ne biyo bayan jerin korafe-korafe da
Yan majalisar dokokin jihar Rivers 27 ne cikin 32 suka sauya sheka daga jam’iyar PDP mai mulkin jihar ya zuwa jam’iyar adawa ta APC. Ƴan majalisar sun sauya shekar ne
Ƴan wasa da kuma jagororin kungiya ne suka jikkata a wani hari da ƴan bindiga suka kai kan tawagar kungiyar kwallon kafa ta Sunshine Stars dake Akure. Ƴan bindigar sun
Sojojin rundunar kasa da kasa dake samar da tsaro a yankin tafkin Chadi sun kashe mayaƙa 6 na ƙungiyar ƴan ta’adda ta ISWAP a jihar Borno. Zagazola Makama dake wallafa
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya kai ziyarar jaje da ta’aziyya jihar Kaduna na mutanen da harin jirgin sojoji ya kashe a ƙauyen Tudun Biri dake jihar. Shettima ya sauka
Masu zanga-zanga a ranar Laraba sun tsinkayi ginin majalisar dokokin tarayya dake Abuja kan kisan da jirgin sojoji ya yiwa fararen hula a Kaduna ranar Lahadi. Masu zanga-zangar wanda suka
Gwamnatin jihar Kaduna, ta kafa wani kwamiti da zai biya diyya tare da tallafi ga mutanen da harin jirgin sama marar matuki na rundunar sojan Najeriya ya kai kan mutanen
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba sani ya bayar da umarnin bincike kan harin jirgin sama da ya kashe mutane da dama a ƙauyen Tudun Birni dake ƙaramar hukumar Igabi ta
Jam’iyar APC ta lashe dukkanin zaɓen shugabannin kananan hukumomin jihar Ekiti da kuma na kujerun kansiloli 177 da aka gudanar. A ranar Asabar ne hukumar zaɓe mai zaman kanta ta

Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da karkatar da kayan tallafin abinci da gwamnatin ta samar. Mutanen da aka kama sun haɗa da