Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya bayyana cewa sakamakon zaɓen ƙananan hukumomi na FCT da kuma zaɓen cike gurbi na jihar Rivers ya nuna yadda jama’a ke ƙara amincewa
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya bayyana cewa sakamakon zaɓen ƙananan hukumomi na FCT da kuma zaɓen cike gurbi na jihar Rivers ya nuna yadda jama’a ke ƙara amincewa
Hukumar Economic and Financial Crimes Commission (EFCC) ta kama mutane 20 bisa zargin aikata laifukan zabe a yayin zaben kananan hukumomi da aka gudanar a Federal Capital Territory. Mai magana
University of Abuja (wadda yanzu ake kira Yakubu Gowon University) ta kori dalibai 28 bisa laifuka da suka hada da satar jarrabawa, amfani da kwayoyi da sauran manyan laifuka. Hukuncin
Wakilan jam’iyyu da basu gaza 20 ba ne aka kama da aikata laifin sayen kuri’a ranar Asabar a wurin zaɓen ƙananan hukumomi 6 dake faɗin birnin tarayya. Jami’an hukumar EFCC
Rundunar ƴan sandan jihar Borno ta sanar da mutuwar , Abubakar A. Balteh mataimakin kwamishinan yan sanda na jihar wanda ya mutu a ranar Asabar sakamakon wani mummunan hatsarin mota.
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta sanar da Joshua Ishaku a matsayin wanda ya lashe zaɓen shugaban ƙaramar hukumar Bwari da ke Babban Birnin Tarayya (FCT). Baturen
Zaɓen ƙananan hukumomi da aka gudanar ranar Asabar a Babban Birnin Tarayya (FCT) ya fuskanci matsaloli da dama, inda rahotanni suka nuna ƙarancin fitowar masu jefa ƙuri’a, zargin sayen kuri’u
An yi jana’izar tsohon mai ɗaukar hoto na gidan talabijin na Channels, Kani Ben, a ranar Asabar a garinsu Kangling da ke ƙaramar hukumar Girei a jihar Adamawa. Marigayin, mai
Mayakan kungiyar yan ta’adda ta Boko Haram sun tsare tare da kone wasu motoci uku dake ɗauke da kifi a yankin mil 40 dake karamar hukumar Magumeri ta jihar Borno.
Yan ta’addan Lakurawa sun kashe akalla mutane 33 a yayin da su ka kai wasu jerin hare-hare kan al’ummomi da dama dake ƙaramar hukumar Arewa ta jihar Kebbi. Ƴan ta’addar
Attajirin Afirka, Aliko Dangote, ya dauki matakin bai wa iyalansa muhimmiyar rawa a tafiyar da harkokin Kamfanin Dangote Group, inda ya nada ’ya’yansa mata uku a manyan mukamai. Wannan mataki
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Oyo ta tabbatar da kama wasu mutane biyu bisa zargin hannu a kisan wata mata mai shekara 62 a birnin Ibadan. Hakan na kunshe ne a
Hukumar Kula da Tashoshin Jiragen Ruwa ta Kasa (NPA) ta sanar da cewa akalla jiragen ruwa 28 ne ake sa ran za su iso tashoshin jiragen ruwa na jihar Lagos
Inuwa Garba mamba dake wakiltar mazabar Yamaltu Deba a majalisar wakilai ta tarayya ya sauya sheka daga jam’iyyar PDP ya zuwa APC abun da ake ganin zai karawa APC ƙarfi
Jami’an hukumar ICPC dake hana ci da karɓar rashawa sun gudanar da bincike a gidan tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai dake Abuja. Muyiwa Adekeye mai taimakawa El-Rufai kan
Hukumar Hisbah a jihar Kano ta ce jami’anta sun kama wasu mutum tara Musulmai a ranar Laraba, wadda ta zo daidai da ranar farko ta azumin watan Ramadan, bayan an
Majalisar Dokokin Jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige Gwamna Siminalayi Fubara da Mataimakiyarsa, Ngozi Odu, daga mukamansu, bayan tsoma bakin Shugaban Kasa, Bola Tinubu. Majalisar ta ɗauki matakin ne
An tabbatar da rasuwar Sanata Mpigi Barinada, mai wakiltar mazabar Rivers South East a Majalisar Dattawan Najeriya. Akin Alabi, Shugaban Kwamitin Ayyuka na Majalisar Wakilai, ne ya tabbatar da rasuwar
Mutane biyu aka kashe tare da jikkata wasu biyar biyo bayan wani sabon rikici da ya barke a wurin zaben shugabannin mazabu na jam’iyar APC a Idanre dake jihar Ondo.
Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (SSS) ta kama tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, a daren Laraba jim kaɗan bayan da Hukumar EFCC ta sake shi kan beli. Tun ranar