Shugaban majalisar dokokin jihar Kano, Jibril Isma’il Falgore ya jagoranci rantsar da sababbin yan majalisar dokokin jihar su biyu. Sababbin yan majalisar da aka rantsar sun hada da Sa’ad Aminu
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Shugaban majalisar dokokin jihar Kano, Jibril Isma’il Falgore ya jagoranci rantsar da sababbin yan majalisar dokokin jihar su biyu. Sababbin yan majalisar da aka rantsar sun hada da Sa’ad Aminu
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa ƙasarsa na da isassun makaman yaƙi da za su iya wadatar da ita na dogon lokaci, yana mai cewa Amurka a shirye take
Kamfanin Mai na Kasa, wato Nigerian National Petroleum Company Limited (NNPCL), tare da wasu gidajen mai a Najeriya, sun kara farashin man fetur (Premium Motor Spirit). Manema labarai da suka
Mambobin ƙungiyar ƴan uwa musulmi ta Najeriya da aka fi sani da shia sun gudanar da zanga-zangar lumana a jihohi da dama kan kisan jagoran addinin ƙasar Iran, Ayatullah Ali
Fitaccen malamin addinin Musulunci a Najeriya, Ahmad Mahmud Gumi, ya bayyana alhininsa kan mutuwar jagoran addinin Iran, Ali Khamenei. A cikin wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na Facebook,
Adewale Egbedun shugaban majalisar dokokin jihar Osun da mambobin majalisar 24 da kuma Moshood Adeoti tsohon sakataren gwamnatin jihar sun koma jam’iyar Accord Party. Sun kuma bayyana goyon bayansu ga
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu a ranar Asabar ya gana da tsohon ministan tsaro, Janaral Theopillus Yakubu Danjuma a fadar Aso Rock dake Abuja. Fadar shugaban kasar ce ta sanar
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa kasarsa za ta ci gaba da kai hare-haren bama-bamai masu ƙarfi a Iran ba tare da tsaiko ba a cikin mako mai zuwa.
Akalla mutane hudu sun rasa rayukansu, yayin da wasu 18 suka jikkata sakamakon turmutsitsi da ya faru lokacin raba Zakkar Ramadan a cikin birnin Katsina. Masani kan harkokin tsaro, Zagazola
Mahukuntan Iran sun tabbatar da mutuwar jagoran addinin kasar, Ali Khamenei, bayan hare-haren da United States da Israel suka kai, kamar yadda kafafen yada labaran gwamnati suka ruwaito. Tashar talabijin
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya gana da shugabannin hukumomin tsaro a ranar Juma’a, sakamakon karuwar hare-haren ’yan bindiga a fadin jihar. An gudanar da taron ne a gidan gwamnati
Rundunar sojin Qatar ta tabbatar da cewa Iran ta kai hare-hare a ƙasar, inda Amurka ke da sansanin sojin sama na Al-Udeid Air Base, mafi girma da take da shi
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya haɗu da ’yan majalisar wakilai domin buɗe-baki a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja a ranar Juma’a. Cikin manyan baƙin da suka halarci taron
Ƙasar Iran ta sanar da fara hare-haren ramuwar gayya bayan hare-haren da Isra’ila da Amurka suka kai mata da safiyar yau. A wata sanarwa da rundunar sojin Isra’ila ta fitar,
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad ya kawar da dukkan zargin da ake cewa akwai wani shiri na sauya sheka daga jam’iyar PDP. Da yake magana da manema labarai a fadar
Kwamishinoni 22 da kuma masu bawa gwamna shawara ne suka sanar da komawa jam’iyar APC kasa da sa’o’i 24 bayan da gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri ya sanar da ficewa
Rundunar Ƴansanda ta Jihar Kebbi ta tabbatar da cewa an kashe masallata biyar a wani hari da aka kai wa masallaci a karamar hukumar Maiyama ta Jihar Kebbi. Kakakin rundunar,
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta sanar da sabbin ranakun gudanar da zabukan 2027 a fadin kasar. A sabon jadawalin, za a gudanar da zaben shugaban kasa da na
Bola Ahmed Tinubu ya amince da fara gyaran wasu manyan hanyoyi uku na tarayya a Jihar Neja, tare da tsawaita hanyar Bodo–Bonny a Jihar Rivers. An yanke wannan hukunci ne
Gwamnan Jihar Jigawa, Umar Namadi, ya karɓo Walida Abdulhadi Ibrahim daga hannun Hukumar Tsaron Farin Kaya (DSS), bayan kiranye-kirayen da jama’a suka dinga yi kan lamarinta. Rahotanni sun nuna cewa