Shugaban kasa Muhammad Buhari ya gana da majalisar sarakunan gargajiya ta jihar Kogi dake karkashin shugabancin Attah na Igala.Masu rike da sarautun gargajiya sun gana da shugaban kasar a fadar
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya gana da majalisar sarakunan gargajiya ta jihar Kogi dake karkashin shugabancin Attah na Igala.Masu rike da sarautun gargajiya sun gana da shugaban kasar a fadar
Hakkin mallakar hoto Getty Images —BBC Hausa An sabunta wannan makala bayan da aka fara wallafa ta ranar 5 ga watan Agustan 2016. Ba kasafai ‘yan siyasa ke samun wadataccen
Hakkin mallakar hoto Google —BBC Hausa Image caption Masana sun ce zuwa shekarar 2040 yawan al’ummar Najeriya zai ninka sau uku Babu mamaki idan ka ji tambaya cewa “tsakanin maza
Mutane sama da 100 ne da suka hada da malaman manyan makarantu,yan siyasa da kuma kwararru ke hankoran darewa gurbin kujerar kwamishina a jihar Kano. Jaridar Daily Trust ta gano
Na’urarku na da matsalar sauraren sauti Boko Haram ta kashe mutum 30 a Konduga ranar Lahadi. Akwai hotuna masu tayar da hankali Hafsan sojojin kasa na Najeriya ya dora alhakin
Wasu yan bindiga a ranar Litinin sun kai farmaki kauyen Kikuba dake Gundumar Chawai a karamar hukumar Kauru ta jihar Kaduna inda suka cinnawa gidaje 21 wuta dake yankin. Yan
Wasu yan bindiga a ranar Litinin sun kai farmaki kauyen Kikuba dake Gundumar Chawai a karamar hukumar Kauru ta jihar Kaduna inda suka cinnawa gidaje 21 wuta dake yankin. Yan
Morsi ya mutu yana da shekara 67Kungiyar Muslim Brotherhood ta yi ikirarin cewa an hana marigayi Mohammed Morsi samun kulawar lafiya kuma an tsare shi cikin kadaici tsawon shekara shida
Morsi ne zababben shugaban kasar Masar na farko Mohammed Morsi shi ne zababben shugaban kasar Masar na farko, wanda sojoji suka hambarar bayan shekara daya kawai a kan mulkin a
Hakkin mallakar hoto Getty Images —BBC Hausa Wani jagoran al’umma a yankin arewacin Najeriya ya soki lamirin manyan mutanen yankin da yin shiru game da rikicin masarautar Kano, wanda ya
Hakkin mallakar hoto Getty Images —BBC Hausa Wata matashiya ‘yar shekara 28 ta maka surukarta a kotu saboda ta kira ta da sunan “karuwa” a garin Rigasa cikin jihar Kaduna
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Ma’aikatan lafiyan da aka tura kan iyakar Jamhuriyar Dimokradiyyar Kongo da Uganda a bakin aiki Najeriya ta ce ta bullo da matakai don
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Manchester United ta kara wa Rashford albashi don kada ya bar Old Trafford Liverpool da dan wasanta Mohammed Salah na Masar mai shekara
Matsalar tabarbarewar tsaro a Najeriya na ci gaba da ci wa jama’ar kasar tuwo a kwarya inda ake yawan samun hare-haren ‘yan bindiga da kuma sace mutane domin neman kudin
Gwamna Matawalle ya sha alwashin magance matsalar tsaro a Zamfara Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta tabbatar da cewa an kashe mutum 34 a wani hari da ‘yan fashin daji
Hakkin mallakar hoto @inecnigeria Tawagar Tarayyar Turai da ta sa ido a zaben Najeriya ta ce akwai bukatar a sauya tsarin zaben kasar bayan gano wasu matsaloli a zabukan 2019
The moment Jair Bolsonaro was stabbed at rally Kotu ta saki mutumin da ya soka wa shugaban kasar Brazil Jair Bolsonaro wuka lokacin yakin neman zabe a watan Satumbar bara,
Hakkin mallakar hoto Getty Images Jami’an kula da gidan namun daji na zoo da ke Kano sun ce suna bincike kan wani goggon biri da ya cinye naira miliyan bakwai.
Tsawa ta fada wa babban ofishin ‘yan sandan Wukari da ke jihar Taraba yayin da ake tafka ruwa a daren Alhamis. Duk da dai babu wanda ya raunata, tsawar ta
Rahotanni na nuni da cewa mayakan Boko Haram sun kashe a kalla sojoji shida a wani hari kan sansanin sojoji dake kauyen Kareto a karamar hukumar Mobbar ta jihar Borno.