Yan bindiga a ranar Litinin sun yi garkuwa da wani ɗan kasuwa, Nasiru Na’ayya dake kauyen Gangarbi dake karamar hukumar Roggo ta jihar Kano. Wani shedar gani da ido wanda
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Yan bindiga a ranar Litinin sun yi garkuwa da wani ɗan kasuwa, Nasiru Na’ayya dake kauyen Gangarbi dake karamar hukumar Roggo ta jihar Kano. Wani shedar gani da ido wanda
A ranar Talata aka shirya shugaban ƙasa, Muhammad Buhari zai tafi kasar Saudiyya domin ziyarar aiki. A wata sanarwa da aka fitar ranar Litinin mai dauke da sahannun mai magana
Gwamnatin Britaniyya ta sanar da haramtawa hukumar kula da al’amuran ma’aikatan lafiya da masu bada kulawa a kasar daukar likitoci da ma’aikatan lafiya aiki daga Najeriya. Gwamnatin kasar ta Birtaniyya
Asalin hoton, Getty Images Al’umar musulmi a faɗin duniya na ci gaba da azumtar watan Ramadan domin ibada ga mahaliccinsu. Azumi na nufin daina cin abinci ko kusantar iyali daga
Asalin hoton, OTHER A jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya, iyayen yaran da aka sace na can na nuna fargaba kan makomar ‘ya’yansu. Rahotanni sun ce wasu ‘yan
An sake sace wani fitaccen basaraken gargajiya da wasu yan bindiga suka yi a jihar Filato. Mai martaba, Sunday Dajep shi ne hakimin gundumar Chip da kabilar Mhiship suke zaune
Jami’an rundunar sojan Najeriya ta Operation Hadin Kai sun kai farmaki kan wata maboyar yan Boko Haram dake surkukin dajin Sambisa a karamar hukumar Bama ta jihar Borno inda suka
Asalin hoton, Getty Images Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar LP a zaɓen Najeriya na 2023 Peter Obi ya mayar da martani kan wata murya da ke yawo a shafukan
Gwamnatin jihar Kano ta mayar da martani a kan zargin da wasu ‘yan fafutuka ke yi cewa ta ƙi gurfanar da shugaban masu rinjaye na majalisar wakilai a gaban kotu.
An samu tashin tarzoma akan babbar hanyar Apapa-Oshodi dake birnin Lagos bayan da aka zargi yan Okada da kashe wani ɗan sanda. Akalla bindigogi uku mallakar yan sandan ake zargin
Yan bindiga sun kashe, Jacob Wodi Hulobu Faston cocin Living Faith dake Aloko-Oganenigu dake ƙaramar hukumar Dekija a jihar Kogi. Wasu yan bindiga ne da ba a san ko su
Asalin hoton, Getty Images Hukumar lafiya ta duniya WHO ta yi kiran a dauki matakin gaggawa kan magance ƙaruwar matsalar rashin haihuwa. A wani sabon rahoto da Hukumar Lafiya ta
Wasu da ake zargin mayaƙan Boko Haram ne sun far wa wani ƙauye a jihar Adamawa, inda suka kashe mutum uku tare da lalata kayayyaki da dama. Mazauna ƙauyen na
Ƴan bindiga sun yi garkuwa da dalibai kusan guda 10 a karamar hukumar Kachia na jihar Kaduna. A cikin wata sanarwa da kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na jihar
Hukumar Kare Haƙƙin Bil-adama ta Najeriya, NHRC ta ce babu hannun gwamnatin jihar Yobe a zargin da rahoton kamfanin dillancin labarai na Reuters ya yi na cewa gwamnatin ta haɗa
Kungiyar kare hakkin dan adam ta Human Rights Watch ta ce auren wuri yana karuwa a Najeriya ne saboda gwamnatin tarayyar da gwamnatocin jihohi ba su dauki wata doka ta
Kwamitin zartarwa na uwar jam’iyyar PDP ya sanar da naɗa Ilya Umar Damagum a matsayin sabon shugaban riko na jam’iyyar. Kafin zama shugaban jam’iyyar Damagum ya kasance mataimakin shugaban jam’iyyar
Kwamitin zartarwa na uwar jam’iyyar PDP ya sanar da naɗa Ilya Umar Damagum a matsayin sabon shugaban riko na jam’iyyar. Kafin zama shugaban jam’iyyar Damagum ya kasance mataimakin shugaban jam’iyyar
Jam’iyar PDP reshen jihar Benue ta sanar da dakatar da shugaban jam’iyyar na kasa, Iyorchia Ayu kan zargin yiwa jam’iyyar zagon kasa. Takardar dakatar da Ayu mai dauke da kwanan
Hukumar tsaro ta farin kaya wato DSS ta sanar da kama wani mai safarar makamai ga yan bindiga a jihar Neja. Sanarwar kamen na cikin wata sanarwa da hukumar ta