Wataƙila a buɗe iyakar Najeriya da Kotono

Masu jigilar kaya da ke aiki a iyakar Seme sun rubutawa gwamnatin tarayya wasika suna bukatar a bude kan iyakoki domin shigo da motoci.

Daraktan Sufuri na Ma’aikatar Sufuri ta Tarayya, Ibrahim Musa ne ya bayyana haka a Seme yayin wani taro tsakanin jami’an Najeriya da Benin da kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka ta shirya.

Ya bayyana cewa masu jigilar kayayyaki sun yi kira ga tsohon karamin ministan sufurin jiragen sama a ziyararsa ta karshe da ya kai kan iyakar, inda ya nemi a sake farfado da iyakar.

Ya ce takardar da aka shirya aka aika zuwa ga gwamnatin tarayya bisa wannan bukata majalisar zartarwa ta tarayya ta amince da ita.

More News

Wani jami’in kwastam ya harbe kansa har lahira a Kano

Wani jami'in hukumar kwastam ya harbe kansa har lahira a gidansa dake unguwar Farm Centre a cikin birnin Kano. Mai magana da yawun rundunar ƴan...

Wani jami’in kwastam ya harbe kansa har lahira a Kano

Wani jami'in hukumar kwastam ya harbe kansa har lahira a gidansa dake unguwar Farm Centre a cikin birnin Kano. Mai magana da yawun rundunar ƴan...

Peter Obi Ya Ziyarci Atiku Da Sule Lamido A Abuja

Peter Obi ɗantakarar shugaban ƙasa a jam'iyar LP a zaɓen shekarar 2023 ya ziyarci tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar a. Abuja ranar Litinin. Atiku...

Wani mutumi ya yi garkuwa tare da kashe ƴar’uwarsa a Kaduna

A ranar Lahadin ne mazauna birnin Zariya na jihar Kaduna suka shiga alhini cikin alhini sakamakon kama wani mai suna AbdulAzeez Idris da ake...