Wasu mahajjata sun kai ziyara Kogon Hira, waje mai ɗimbin tarihi a Musulunci

Wasu Mahajjatan bana sun kai ziyara Kogon Hira da ke a Makkah a ƙasar Saudi Arabia.

Kogon Hira dai shi ne wuri na farko da Annabi Muhammad S.A.W ya karbi wahayi.

Za a fara aikin hajjin bana ne dai a mako mai zuwa inda ake sa rai fiye da mutum miliyan biyu za su sauke farali.

Join Us
  • Facebook38.5K
  • X Network32.1K
  • Behance56.2K
  • Instagram18.9K
Deal Of The Month

    Stay Informed With the Latest & Most Important News

    Loading

    Signing-in 3 seconds...

    Signing-up 3 seconds...