Sheikh Dahiru Buhari ya yi kira ga al’ummar musulmi kan su gudanar akan matsalar tsaro da ta ki ci taki cinye wa Shehun malamin ya bayyana haka ne cikin wani

Ma’aikatar ilimi ta tarayya ta bayar da umarnin gaggawa na rufe makarantar haɗaka ta gwamnatin ta tarayya da ake kira da FGC Kwali kan barazanar tsaro. A wata sanarwa ranar
Yan bindiga sun sako karin mutane uku daga cikin wadanda suka yi garkuwa da su a jirgin kasar da ya ta shi daga Abuja zuwa Kaduna . A cikin wata

Yan bindiga sun kashe wasu matafiya akan hanyar Jibia-Katsina. Yan bindigar sun kashe mutanen ne a harin da suka kai musu a karamar hukumar Jibia. Lamarin ya faru ne lokacin
Rundunar yan sandan jihar Enugu ta ce jami’anta sun samu nasarar dakile wani hari da bindiga suka suka kai kan ofishin yan sanda na shiya dake karamar hukumar Igbo-Eze North.
Shugaban kasa, Muhammad Buhari ya ce dan takarar mataimakin shugaban kasa a jam’iyyar APC, Kashim Shettima ba zai bawa Najeriya kunya ba idan jam’iyar ta ci zaben shekarar 2023. Buhari
Yan bindiga sun harbe mutane hudu tare da yin garkuwa da wasu 70 a wasu kauyuka dake karamar hukumar Sabon Birni ta jihar Sokoto a tsakanin ranar Lahadi zuwa Litinin.

Kwamishinan yan sandan jihar Kogi, Edward Egbuka ya musalta labaran dake yawo a gari cewa yansanda 10 ake zargin yan bindiga sun yi garkuwa da su lokacin da suke dawowa

Gwamnatin jihar Kano ta dakatar amfani da babur ɗin Adaidaita sahu daga karfe 10:00pm zuwa 06:00 na safe. Wata sanarwar da kwamishinan yaɗa labaran jihar, Muhammad Garba ya fitar ta

Mai neman kujerar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar Labour Party, Peter Obi da mataimakinsa, Datti Ahmad sun ziyarci tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo a gidansa dake Abeokuta babban birnin jihar
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya dakatar da Sarkin Birnin Yandoto a karamar hukumar Tsafe ta jihar,Alhaji Aliyu Marafa bayan da ya naɗa wani kasurgumin dan bindiga, Ado Aleiro sarauta.
Ademola Adeleke,dan takarar jam’iyar PDP a zaben gwamnan jihar Osun na ranar Asabar 16/07/22 shi ne ya samu nasarar lashe zaben kujerar gwamnan jihar. Adeleke ya kayar da gwamna mai

Farashin Naira yayi kasa zuwa 620 kan kowace dalar Amurka 1 a kasuwar musayar kudade ta bayan fage a yayin da ake cigaba da fuskantar karancin kudaden kasashen waje. Hakan