Peter Obi da Datti Ahmad sun ziyarci Obasanjo

Mai neman kujerar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar Labour Party, Peter Obi da mataimakinsa, Datti Ahmad sun ziyarci tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo a gidansa dake Abeokuta babban birnin jihar Ogun.

Yan siyasar biyu sun gana da Obasanjo tare da shugaban jam’iyyar na ƙasa,Julius Abure da kuma shugaban Cocin Trinity House, Ituah Ighodalo.

Kawo yanzu dai babu wata sanarwa da ta fito daga bakin bangarorin biyu kan abun da aka tattauna a yayin ganawar.

Ba wannan ne karo na farko ba da wasu manyan yan siyasa ke ziyartar neman tabarraki wurin tsohon shugaban kasar.

More News

An kori sojojin da suka kashe wani jami’in NDLEA a Neja

Rundunar sojin Najeriya ta gurfanar tare da korar wasu sojoji shida da ake zargi da hannu a mutuwar wani jami’in hukumar NDLEA, Kingsley Chimetalo,...

Maniyyayan Najeriya sama da 18,000 sun isa Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce adadin maniyyata 18,906 na shekarar 2024/1445 aka yi jigilarsu zuwa kasar Saudiyya.Hukumar ta bayyana hakan ne a rana...

Talauci ko rashin wadata ba dalili ne na ƙazanta ba

Daga Aliyu M. AhmadBa tilas sai ka sanya manyan shadda ko yadi ba, ka ɗinka daidai da kai, kilaritarka ta sha gugar charcoal. Sutura...

Ƴan sanda sun kama wani gawurtaccen mai garkuwa da mutane a Kaduna

Jami'an ƴan sanda sun samu nasarar kama wani gawurtaccen mai garkuwa da mutane a jihar Kaduna. Mutumin da aka kama mai suna, Muhammad Bello ɗan...