Mai neman takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya isa jihar Bayelsa. Atiku ya je Bayelsa ne a wani bangare na ziyarar da ya fara kai
Mai neman takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya isa jihar Bayelsa. Atiku ya je Bayelsa ne a wani bangare na ziyarar da ya fara kai
Rundunar sojan saman Najeriya ta samu nasarar kai farmaki kan fadar rikakken dan bindiga Halilu dake Zamfara. Yan bindiga da basu gaza 30 ba ne aka kashe a yayin farmakin
Mai neman takarar shugaban kasa a jam’iyar Labour Party, Mr Peter Obi ya kai ziyarar jaje ga al’ummar da ambaliyar ruwa ta shafa a jihar Anambra A yayin ziyarar dantakarar
Hukumar NDLEA dake hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta samu nasarar kama wasu motoci biyu kirar siyana makare da ganyen tabar wiwi. Kakakin hukumar Femi Babafemi shi ne ya
Mai neman takarar shugaban kasa a jam’iyar Labour Party, Peter Obi da kuma mataimakinsa Datti Baba Ahmed sun kai ziyara ga Sheikh Ahmed Gumi a gidansa dake Kaduna. Obi ya
Gwamnatin Najeriya ta ci alwashin kawo karshen matsalar tsaro a cikin watan Disamba. Ministan harkokin gida, Rauf Aregbesola shi ne ya sanar da haka. Amma Aregbesola ya kalubalanci yan Najeriya
Jami’an tsaro sun samu nasarar kama wani jirgin ruwa dake dauke da danyen mai a yankin Niger Delta. Wani fefan bidiyo da jami’an tsaron suka fitar ya nuna yadda aka
Dubban magoya bayan jam’iyar PDP ne suka halarci taron gangamin da jam’iyar ta shirya a shiyar arewa maso gabas. Taron na masu ruwa da tsaki da aka gudanar ya samu
Hukumar NDLEA dake sha da fataucin miyagun kwayoyi ta samu nasarar kama hodar ibilis da kudinta ya kai sama da biliyan 194 a jihar Lagos. Wannan ne kamen hodar ibilis
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya kai ziyara wasu sassan jihar da ambaliyar ruwa tayi mummunan barna. A yayin ziyarar gwamnan ya jajantawa al’ummar garin Jumbam inda aka rasa
Dantakarar shugaban kasa a jam’iyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya yi balaguro zuwa kasashen Turai. Hakan na zuwa ne kwana guda bayan da ya kaddamar da kunshin mutanen da za
Wasu yan bindiga da ba a san ko suwaye ba sun kai harin kwanton ɓauna kan jerin gwanon motocin, Ifeanyi Uba sanata mai wakiltar mazabar Kudancin Anambra. Lamarin ya faru
Da alama dai rikicin da jam’iyar PDP take fama da shi na neman zama gobara daga Kogi biyo bayan kin amincewa da bukatun bangaren gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike da
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya ce yan Najeriya na cikin jimami da alhini bayan mutuwar sarauniya Elizabeth. Marigayiya sarauniyar ta mutu ne a ranar Alhamis tana da shekaru 96 a
Rundunar yan sandan kasa da kasa ta kama, Mallam Tukur Mamu mamallakin jarida Desert Herald dake Kaduna. Mamu shi ne mutumin da ya jagoranci tattaunawa tsakanin gwamnati da kuma yan