Atiku ya jagoranci zanga-zanga zuwa ofishin INEC By Sulaiman Saad - March 6, 2023 0 WhatsAppFacebookTwitter Dan takarar shugaban kasar a jam’iyyar PDP a zaben da ya wuce,Atiku Abubakar ya jagoranci magoya bayansa inda suka yi zanga-zanga ya zuwa ofishin hukumar zabe ta INEC dake Abuja.