Buhari ya gana da Emefiele

Shugaban kasa, Muhammad Buhari ya gana da gwamnan Babban Bankin Najeriya,Godwin Emefiele a fadar Aso Rock dake Abuja a ranar Litinin.

Wannan ne karo na uku da Buhari yake ganawa da Emefiele tun bayan da ƙarancin takardar kuɗin Naira ya ta’azzara a sassa daban-daban na Najeriya.

Bai yi magana da yan jaridu ba bayan ganawar.

Jaridar Daily Trust ta gano cewa makasudin ganawar ta su bata rasa nasaba da kokarin da ake na shawo kan matsalar ƙarancin kuɗin da ya addabi ko ina.

More News

Sojojin Nijeriya sun hallaka ‘yan ta’adda 191 tare da kama 184

Rundunar sojojin Najeriya ta bayyana hakan ne a wata sanarwa wacce aka fitar bayan wani taron manema labarai da rundunar ta yi a Abuja...

Farashin gangar ɗanyen man fetur ya ƙaru zuwa $97

Farashin ɗanyen man fetur ya karu sosai a ranar Alhamis inda aka rika sayar da kowacce ganga kan dalar Amurka $97. Farashin man nau'in Brent...

Kungiyar ƙwadago ta NLC ta dage kan tsunduma yajin aiki

Kungiyar ƙwadago ta NLC ta ce babu wata yarjejeniya da ta shiga da gwamnatin tarayya domin ta dakatar da shiga yajin aikin sai baba...

Gwamnatin tarayya ta bayar da hutun ranar samun yancin kan Najeriya

Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Litinin 2 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutu domin tunawa da ranar da Najeriya ta samu yan cin...