Girgizar kasa mai karfin awo 6.8 ta afku a Morocco ta kashe mutane akalla 630, tare da raunata sama da 320, da lalata gine-gine. Mazauna yankin da abin ya faru
Girgizar kasa mai karfin awo 6.8 ta afku a Morocco ta kashe mutane akalla 630, tare da raunata sama da 320, da lalata gine-gine. Mazauna yankin da abin ya faru
Girgizar kasa mai karfin awo 6.8 ta afku a Morocco ta kashe mutane akalla 630, tare da raunata sama da 320, da lalata gine-gine. Mazauna yankin da abin ya faru
Wani mutum mai suna John ya rasa ransa bayan abokinsa, Akinola Adeleye, ya caka masa wuka har lahira a kan takaddamar wanda zai biya kudin farantin abinci. Lamarin ya faru
A ranar Alhamis ne aka zargi wani mutum da kashe kakarsa mai shekaru 100 da gatari yayin da take zaune a kan keken guragu. Yana fuskantar shari’a a birnin Hamburg
Shugabannin ƙungiyar Jama’atu Izalatil Bid’a wa Iqamatis Sunna a Najeriya sun kama hanyar Jihar Kebbi da ke arewa maso yammacin kasar domin gabatar da jana’izar marigayi Sheikh Abubakar Giro Argungu.
A yau Alhamis ne za a yi jana’izar babban malamin addinin Musulunci Sheikh Abubakar Giro Argungu wanda ya rasu a jiya Laraba. An sanar da cewa jana’izar za ta kasance
Babban malamin Musulunci a Najeriya Sheik Abubakar Giro Argungu ya riga mu gidan gaskiya. Sanarwar mutuwar tasa ta fito ne a yau Laraba ya shafinsa na Facebook wanda ake kyautata
Wani ma’aikacin asibiti a Kenya da aka kama yana sayar da jarirai an same shi da laifin safarar yara. Fred Leparan, wanda ke aiki a asibitin Mama Lucy Kibaki na
Jami’an tsaro dauke da makamai sun killace tituna zuwa kotun shari’ar zaben shugaban kasa a ranar Laraba da ke Abuja. An gindaya shingayen binciken ababen hawa guda uku tsakanin hedkwatar
Majalisar zartaswar jihar Zamfara ta amince da daukar mambobi 4200 aiki a rundunar hadin guiwa ta Civilian Task Force (JTF) don taimaka wa kokarin da hukumomin tsaro ke yi na
Murja Ibrahim Kunya ta bayyana cewa ba ta da sha’awar shirin auren zaurawa da za a yi a Kano wanda hukumar Hisbah ta jihar ta shirya. Ana sa ran shirin
Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya (DSS), a ranar Talata, sun kama wasu jami’an Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Jihar da ke karkatar da kayayyakin tallafin jama’a da ake
Kwamitin zartaswa na jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, ya kori dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, Rabi’u Kwankwaso, sakamakon kin bayyana gaban kwamitin ladabtarwa na jam’iyyar. Ku tuna cewa
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya fara rabon buhunan shinkafa ga mazauna jihar. Ya kara da cewa kimanin mutane 1060 ne za su amfana da wannan, inda ya
An tabbatar da mutuwar mutane uku sakamakon mamakon ruwan sama da aka shafe sa’o’i da dama ana yi a ranar Asabar a unguwar Dakingari da ke karamar hukumar Suru a
Yan sanda a ƙasar Sweden sun tarwatsa taron masu zanga-zangar bayyana rashin goyon bayansu ga yunƙurin ƙona al Qur’ani mai tsarki. Hakan dai ya faru ne a birnin Malmo na
Gwamnatin jihar Zamfara ta sanar da rufe kasuwannin shanu a kananan hukumomi biyar na jihar nan take. Kwamishinan yada labarai da al’adu na jihar Zamfara, Alhaji Mannir Haidara ne ya
Hukumomin tsaro a kasar Sweden sun ba da rahoton tabarbarewar yanayin tsaro a kasar, bayan da aka ce an amince da kona kur’ani mai tsarki a kasar. Wannan hukunci da
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta Kano, KAROTA, ta kama wasu jabun magungunan da kudinsu ya kai Naira miliyan 50 a Kano. Kakakin hukumar, Nabilusi Abubakar, ne ya bayyana
Likitoci a asibitin kwararru na Yariman Bakura, AYBSH, Gusau a Zamfara sun dakatar da shirinsu na shiga yajin aikin sai baba-ta-gani a ranar 4 ga watan Satumba. Hakan na kunshe