Rundunar sojojin Najeriya ta bayyana hakan ne a wata sanarwa wacce aka fitar bayan wani taron manema labarai da rundunar ta yi a Abuja a ranar Alhamis, inda ta bayyana
Rundunar sojojin Najeriya ta bayyana hakan ne a wata sanarwa wacce aka fitar bayan wani taron manema labarai da rundunar ta yi a Abuja a ranar Alhamis, inda ta bayyana
Wani wanda ya kammala karatun digiri a jami’ar Ambrose Ali da ke Ekpoma a jihar Edo mai suna Precious Ogbeide ya yi yunkurin kashe kansa bisa zargin jami’ar ta ki
A yau ne kamfanin fasaha na Google yake bikin cika shekaru 25 kafuwa. Sergey Brin da Larry Page suka samar da shi a cikin watan Satumbar 1998. Google ya sake
Jami’ar Tarayya ta Gusau da ke jihar Zamfara ta bayar da sanarwar cewa ya zuwa yanzu an ceto ɗalibai 14 da leburori biyu waɗanda ƴan bindiga suka awon-gaba da su
Wani bidiyo mai abin mamaki da ke nuna wani yaro yana wasa da wani katafaren maciji ya janyo cece-kuce a shafukan sada zumunta. Yaron ya yi mu’amala da macijin ba
Mayakan Boko Haram sun kashe manoma 10 tare da yin garkuwa da wasu da dama a karamar hukumar Mafa da ke jihar Borno. Baya ga wannan harin da aka kai
Wasu miyagu da ba a tantance su waye ba sun kashe wani Bafulatani mai shekaru 70 a gundumar Panyam a karamar hukumar Mangu ta jihar Filato, Adamu Idris Gabdo. Shugaban
Anguwan Tana, al’ummar karamar hukumar Yola ta Arewa, sun shiga tasgaro a ranar Alhamis sakamakon ambaliya daga kogin Kilange da kogin Faro. Mazaunan garin a babban birnin jihar yana kan
An sace wasu daliban jami’ar tarayya ta Gusau da ba a tantance adadinsu ba da sanyin safiyar Juma’a. ‘Yan ta’addan masu yawan gaske sun mamaye al’ummar Sabon-Gida da ke karamar
Jami’an hukumar ‘yan sanda reshen Karasuwa a jihar Yobe sun cafke wasu mutane biyu da ake zargi da kai wa ‘yan bindiga makamai da alburusai. An kama wadanda ake zargin
Rundunar ‘yan sanda a jihar Kano ta bayar da sanarwar kawo karshen dokar hana fita ta tsawon sa’a 24, da aka sanya a jihar. Mai magana da yawun rundunar, SP
A ranar Laraba ne gwamnatin jihar Kano ta kafa dokar hana fita ta sa’o’i 24 a jihar domin kaucewa tabarbarewar doka da oda biyo bayan korar Gwamna Abba Kabir Yusuf
Kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan Kano ta kori Gwamna Yusuf, ta bayyana cewa APC ce ta lashe zaben A wani a wani mataki da ya zo da abin mamaki, kotun
Kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Bauchi ta tabbatar da nasarar gwamna Bala Mohammed na jam’iyyar PDP a zaben gwamnan jihar da aka gudanar a ranar 18 ga watan Maris.
‘Yan kasuwar man fetur sun ce ba za su iya ci gaba da dakon man fetur a fadin kasar nan ba. Hakan ya faru ne sakamakon tashin farashin dizal da
Shugaban Amurka Joe Biden, ya yi kira ga kasashen Majalisar Dinkin Duniya da su tashi tsaye don yakar abin da ya kira laifukan yaki daga Rasha. A cewarsa, tabbatar da
Mai kamfanin sadarwa na X (wanda aka fi sani da Twitter a baya) Elon Musk ya bayyana cewa akwai yiwuwar duka masu amfani da shafin su rinka biyan wasu ‘yan
A ranar Lahadin ne shugaba Bola Tinubu ya isa birnin New York domin halartar manyan tarukan babban taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 78. Wakilin Majalisar Dinkin Duniya na Kamfanin
An kama wani mutum mai suna Chinedu Ezeudu dan asalin kauyen Ndi Ikpa Ezinato da ke karamar hukumar Awka ta Kudu a jihar Anambra da laifin sayar da hotuna da
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi sun gudanar da wani samame da suka yi nasara a dajin Yankari, inda suka yi nasarar kashe ‘yan bindiga 10 tare da ceto mutane 39