Tinubu ya sauke shugabannin zartarwa na harkar sufurin jiragen sama

Dangane da kudurin da ya yi na kawo ka’idojin da suka dace da tsarin kasa da kasa zuwa harkar zirga-zirgar jiragen sama na Najeriya, Shugaba Bola Tinubu ya amince da dakatarwa, cirewa, da maye gurbin manyan jami’an zartarwa a karkashin ma’aikatar sufurin jiragen sama da ci gaban sararin samaniya ta tarayya

Wannan ƙudiri na shugaban kasa ya fara aiki ne nan take.

More from this stream

Recomended