Wani jami’in ‘yan sanda mai bincike (IPO), ASP Babatunde Ashifat, a ranar Talata, ya shaida wa wata kotun laifuka da cin zarafin gida da ke Ikeja yadda wani Jelili Lawal
Wani jami’in ‘yan sanda mai bincike (IPO), ASP Babatunde Ashifat, a ranar Talata, ya shaida wa wata kotun laifuka da cin zarafin gida da ke Ikeja yadda wani Jelili Lawal
Wasu ‘yan bindiga da sanyin safiyar Talata sun kai farmaki wani masallaci da ke unguwar Sabon Layi, unguwar Kakangi a karamar hukumar Birnin-Gwari ta Jihar Kaduna, inda suka kashe limamin
Kotun laifukan lalata da cin zarafin cikin gida a jihar Legas da ke zamanta a Ikeja a ranar Talata ta yanke hukuncin daurin rai-da-rai ga daraktan kula da lafiya na
Reverend Oscar Mukahanana, wani fitaccen mutum a Cocin United Methodist, ya kashe kansa bayan wata badakalar lalata da ya yi ta bayyana cikin al’ummar cocin a gundumar Harare ta Gabas
Gwamnatin jihar Kogi ta ce jami’an tsaro sun dakile wani yunkurin kashe gwamnan jihar Yahaya Bello a kan hanyarsa ta zuwa wani aiki daga Lokoja zuwa Abuja. Sanarwar da kwamishinan
Kwamishinan ‘yan sanda na jihar Delta, Wale Abass ya bayar da umarnin janye karar lalata da wani dalibi dan shekara hudu da wani mutum mai shekaru 46 ya yi daga
Gwamnatin jihar Sokoto ta dauki nauyin dalibai 15 ‘yan asalin jihar domin yin karatu a kasar Sin. Shugaban hukumar bayar da tallafin karatu ta jihar Sokoto, Abdulkadir Dan’iya ne ya
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da biyan malaman jami’a ƴan ƙungiyar ASUU albashin wata huɗu cikin wata takwas ɗin da ba a biya su ba a lokacin da suka
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin Adewale Adeniyi a matsayin babban Kwanturolan Hukumar Kwastam ta Najeriya. Daraktan yada labarai ga sakataren gwamnatin tarayya Willie Bassey ne ya
Wasu ‘yan bindiga ɗauke da makamai sun kashe mazauna garin Otukpo da ke jihar Benue da ba a tantance adadinsu ba. Rahotanni sun nuna cewa ‘yan bindigar sun kai farmaki
Wasu da ba a san ko su waye ba da ake zargin masu satar waya ne a ranar Laraba sun caka wa wata ƴar bautar kasa (NYSC) mai suna Chalya
An samu ci gaba sosai a fannin tsaro a Bauchi yayin da hukumar tsaro ta farin kaya (NSCDC) ta cafke wani likitan jabu Usman Yelwa da ke aiki a babban
Ministan tsaron kasar Chadi da babban sakatare na gwamnatin kasar sun yi murabus a ranar Laraba bayan wasu faifan bidiyo ya nuna su suna lalata. Mai magana da yawun Kebzabo,
Majalisar dattawa ta tabbatar da Ola Olukoyede a matsayin shugaban hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC. Bayan haka kuma an tabbatar da nadin
Akalla mutane uku ne aka kashe, yayin da wasu sama da 51 ciki har da wani hakimi aka yi garkuwa da su a wasu sassan jihar Zamfara. Rahotanni sun nuna
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba sun kashe Dr Stephen Angbas, mamallakin asibitin Lafia-Angbas. Mummunan lamarin ya faru ne da yammacin ranar Talata a
Gwamnatin tarayya ta bayyana shirinta na fara biyan bashin watanni tara ga masu cin gajiyar shirin N-Power da ke shirin farawa daga watan Nuwamba. Ta bayyana hakan ne a ranar
A ranar Litinin ne sojojin Isra’ila suka ce adadin ƴan ƙassrsu da Hamas ta yi garkuwa da su sun karu zuwa 199 bayan harin da Hamas din ta kai. Wani
A wane al’amari mai ban mamaki musamman duba da al’ada irin ta Malam Bahaushe, wata budurwa mazauniyar Sabuwar Ƙofa da ke Kano ta faɗa lambun soyayya inda ta tare zuwa
Rundunar ‘yan sandan jihar Borno a ranar Asabar ta yi nasarar ruguje shirin satar wasu taragogin jirgin kasa a tashar jirgin kasa da ke Maiduguri. Wata majiya ta ce jami’an