Bidiyon lalata: Ministan tsaro da sakataren gwamnati sun yi murabus

Ministan tsaron kasar Chadi da babban sakatare na gwamnatin kasar sun yi murabus a ranar Laraba bayan wasu faifan bidiyo ya nuna su suna lalata.

Mai magana da yawun Kebzabo, a cikin wata sanarwa ba tare da yin karin bayani ba, ya ce Firaiminista Saleh Kebzabo ya amince da murabus din ministan tsaro, Daoud Brahim, da babban sakatare na gwamnati, Haliki Choua Mahamat.

Bidiyon, wadanda aka yaÉ—a a ranakun Lahadi da Litinin, sun nuna cewa mutanen sun yi lalata.

More from this stream

Recomended

Trump Ya Yaba Wa Tinubu Kan YaÆ™i Da Ta’addanci A Najeriya

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya yaba wa Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, kan abin da ya bayyana a matsayin Æ™wazon jagorancinsa wajen yaÆ™i da ta’addanci da magance matsalar tsaro a Æ™asar. A cewar Fadar Shugaban Ƙasa, Trump ya bayyana hakan ne cikin wata wasiÆ™a da ya aike wa Tinubu. Ya ce yana yaba wa shugaban […]