Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya (SGF), Babachir Lawal, ya yi hasashen cewa ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, zai sha kaye a zaɓen 2027. A wata hira da
Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya (SGF), Babachir Lawal, ya yi hasashen cewa ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, zai sha kaye a zaɓen 2027. A wata hira da
Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa ficewarsa daga jam’iyyar ADC tare da Peter Obi ba ta da nasaba da sabani tsakaninsu da tsohon mataimakin shugaban kasa,
Jagoran adawar Najeriya, Atiku Abubakar, ya kai ziyara ga jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, a gidansa da ke unguwar Maitama a Abuja. Ziyarar na zuwa ne kwanaki kaɗan bayan
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar ya gana da tsohon gwamnan Kano Rabi’u Musa Kwankwaso a gidansa dake Abuja A cikin wani sako da ya wallafa a shafinsa na X
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya koma jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) a ranar Litinin, matakin da masu lura da siyasa ke kallon a matsayin wani muhimmin sauyi
Jagoran jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Kwankwaso, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar bayan shafe kusan shekara huɗu yana cikinta. Matakin nasa na zuwa ne a daidai lokacin da manyan jiga-jigan
Jagoran jam’iyyar NNPP na kasa kuma shugaban darikar Kwankwasiya, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya yi wata ganawar sirri da sakataren jam’iyar ADC na ƙasa, Rauf Aregbesola a Abuja a ranar
Jagoran jam’iyyar NNPP na kasa, Engr Rabi’u Musa Kwankwaso a ranar Lahadi ya karbi bakuncin tsohon gwamnan jihar Anambra kuma ɗan takarar shugaban ƙasa ƙarƙashin jam’iyar Labour Party a zaɓen
’Yan Najeriya na ci gaba da nuna rashin jin dadinsu bayan da wasu ’yan majalisar dokokin Amurka suka ayyana sunan jagoran jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, cikin jerin mutanen
Jagoran jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) na ƙasa, Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa ba za a iya saya ko rinjayar sa da kuɗi a harkar siyasa ba, yana
Rauf Aregbesola tsohon gwamnan jihar Osun ya yi wata ganawa da tsohon gwamnan jihar Kano kuma madugun jam’iyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso a jihar Lagos gabanin zaɓen shekarar 2027. Wata
Tarin magoya baya da kuma abokanan siyasar tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi’u Kwankwaso ne suka halarci taron lakca da aka shirya domin bikin cikarsa shekaru 68 a duniya. Abokanai
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran jam’iyar NNPP, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bada tallafin naira miliyan 50 ga mutanen da ambaliyar ruwa a jihar Borno ta shafa. Kwankwaso ya
Jagoran jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) na kasa, Rabi’u Kwankwaso, ya bayyana fatansa game da makomar jam’iyyar a zaben shugaban kasa na 2027 mai zuwa. A cewar wani labari
Mallam Nasir El-Rufai, tsohon gwamnan jihar Kaduna, ya karbi bakuncin Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, a gidansa da ke Abuja, ranar Alhamis. El-Rufai ya karbi bakuncin dan takarar shugaban kasa na
Hukumar EFCC dake yaƙi da yiwa da tattalin arzikin ƙasa ta’annati ta fara binciken tsohon gwamnan jihar Kano, Rabi’u Musa Kwankwaso kan zargin yin almundahana da kuɗaɗen fansho. Wata majiya
Wata babbar kotu dake Kano ta jingine dakatarwar da aka yiwa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso daga jam’iyar NNPP. Da yake yanke hukuncin a ranar Talata alkalin kotun mai shari’a, Usman
Bangaren jam’iyyar New Nigeria People’s Party, da ta fi kusa da Sanata Rabi’u Kwankwaso, ya gudanar da wani taro na kwamitin zartarwar jam’iyyar na kasa a Abuja, domin janye dakatarwar
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran jam’iyar NNPP na kasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan,Alhaji Dahiru Barau Mangal biyo bayan mutuwar mai dakinsa. A yayin
Jagoran jam’iyar NNPP na kasa, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya kai wa tsohon shugaban kasa, Ibrahim Badamasi Babangida ziyara a ranar Talata a gidansa na Hilltop Mansion dake garin Minna