Kwankwaso ya ziyarci El-Rufa’i a Abuja

Mallam Nasir El-Rufai, tsohon gwamnan jihar Kaduna, ya karbi bakuncin Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, a gidansa da ke Abuja, ranar Alhamis.

El-Rufai ya karbi bakuncin dan takarar shugaban kasa na New Nigerian Peoples Party (NNPP) a zaben 2023 kwanaki kadan bayan ya ziyarci tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari a garin Daura na jihar Katsina.

More from this stream

Recomended