Kwankwaso Na Shirin Tsayar Da Surikinsa Takarar Gwamnan Kano

Majiyar jaridar DAILY NIGERIAN ta ruwaito cewa, akwai yiyuwar Kwankwaso, surikinsa Abba Kabir Yusuf, zai tsayar a matsayin dan takarar Gwamnan jihar Kano Karkashin Jam’iyyar PDP.

Malam Salihu Sagir Takai da tsohon mataimakin Gwamnan jihar Kano, Farfesa Hafizu Abubakar, ya nemi su tsaya takarar Sanata, amma sun bijire wannan umarni.

More News

NDLEA ta kama wata Æ´ar Æ™asar Kanada da ta shigo da  ganyen tabar wiwi Najeriya

Jami'an hukumar NDLEA dake yaƙi da hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi sun kama, Adrienne Munju wata ƴar ƙasar Kanada da ta shigo da...

Yadda wani ango ya kashe tare da banka wa amaryarsa wuta har lahira

Ana zargin wani mai suna Motunrayo Olaniyi ya daba wa sabuwar amaryar sa, Olajumoke wuka har lahira, bayan wata zazzafar muhawara a gidan Amazing...

An ƙona ofishin hukumar zaɓen jihar Akwa Ibom

Wasu ɓatagari da ake kyautata zaton ƴan bangar siyasa ne sun ƙona ofishin hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Akwa Ibom dake ƙaramar...

An kwaso ƴan Najeriya 180 daga ƙasar Libiya

Ofishin hukumar Bada Agajin Gaggawa ta Ƙasa NEMA a jihar Lagos ya ce sun karɓi ƴan Najeriya 180 da aka dawo da su gida...