Kwankwaso ya ziyarci Obasanjo

Tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso ya ziyarci tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo.

Ziyarar ta Kwankwaso wani bangare ne na cigaba da tattaunawar da yake kan takararsa ta shugaban kasa a karkashin jam’iyar NNPP.

Kawo yanzu dai babu wata sanarwa da ta fito kan abin da mutanen biyu suka tattauna.

A yayin ziyarar Kwankwaso na tare da wasu makusantarsa ciki har da Buba Galadima.

More from this stream

Recomended

Trump Ya Yaba Wa Tinubu Kan YaÆ™i Da Ta’addanci A Najeriya

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya yaba wa Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, kan abin da ya bayyana a matsayin Æ™wazon jagorancinsa wajen yaÆ™i da ta’addanci da magance matsalar tsaro a Æ™asar. A cewar Fadar Shugaban Ƙasa, Trump ya bayyana hakan ne cikin wata wasiÆ™a da ya aike wa Tinubu. Ya ce yana yaba wa shugaban […]