Tsohon shugaban ƙasa,Abdulsalami Abubakar ya kai ziyarar ta’aziya ga iyalan Yar’adua, gwamnatin Katsina dama al’ummar jihar bisa rasuwar, Hajiya Dada Musa Yar’adua mahaifiyar marigayi shugaban ƙasa, Umar Musa Yar’adua. Gwamnan
Tsohon shugaban ƙasa,Abdulsalami Abubakar ya kai ziyarar ta’aziya ga iyalan Yar’adua, gwamnatin Katsina dama al’ummar jihar bisa rasuwar, Hajiya Dada Musa Yar’adua mahaifiyar marigayi shugaban ƙasa, Umar Musa Yar’adua. Gwamnan
Hajiya Dada, mahaifiyar tsohon shugaban Najeriya, marigayi Umaru Musa Yar’adua, ta rasu. Rahotanni sun bayyana cewa ta rasu ne a asibitin koyarwa na gwamnatin tarayya da ke Katsina a ranar
Wata gobara da ta kama da safiyar ranar Litinin ta ƙone wani sashe na gidan gwamnatin jihar Katsina. Ɓangaren da ya ƙone na jikin ginin ofishin gwamnan jihar inda yake
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina a ranar Juma’a ta sanar da cewa ta kama wasu manyan ‘yan bindiga guda uku tare da kwato manyan harsasai masu yawa a cikin garin
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Nasarawa sun cafke wata mata dauke da harsasai a cikin galan din mai a garin Keffi da ke karamar hukumar Keffi a jihar. Matar mai
Gwamnatin jihar Katsina ta sassauta dokar hana fita da aka saka a jihar. Dokar hana fitar da ta taƙaita zirga-zirga daga ƙarfe 07:00 na dare ya zuwa 07:00 na safe
Aƙalla mutane 26 ƴan bindiga suka yi awon gaba da su daga garin Runka dake ƙaramar hukumar Safana ta jihar Katsina. Aliyu Abubakar Sadiq mai magana da yawun rundunar ƴan
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da Hajiya Halima Adamu, mahaifiyar fitaccen mawakin Hausa, Dauda Adamu da aka fi sani da Rarara. Rahotanni sun nuna cewa an yi awon-gaba da
An kashe kwamandan sojoji na wani sansanin soji da ke Sabon Garin Dan’Ali a karamar hukumar Danmusa a jihar Katsina a wani harin kwantan bauna da aka kai musu. Majiyoyi
Gwamnatin jihar Katsina ta ƙaddamar da shirinta na tallafawa mata masu rauni da kuma dattawa inda za a raba musu kayan abinci ga mutanen 33,000.. A wani bangare na ciyarwar
Ƴan fashin daji sun kai farmaki ƙauyen Mairuwa dake ƙaramar hukumar Faskari ta jihar Katsina ranar Asabar da daddare dai-dai lokacin da ake gudanar da Sallar Tarawih. A kalla mutane
Rundunar ƴan sandan jihar Katsina ta ce jami’anta sun samu nasarar daƙile wani hari da ƴan fashin daji suka kai ƙauyen Hayan Dam dake ƙaramar hukumar Kankara ta jihar. A
Gwamnatin jihar Katsina ta ce mata 10 ne da kuma ƙananan yara tara aka ceto daga cikin mutanen da ƴan fashin daji suka yi garkuwa da su watan da ya
Shirye-shiryen sun yi nisa a ƙoƙarin da gwamnatin jihar Katsina take yi na sayarwa da al’ummar jihar kayan abinci cikin farashi mai sauƙi. Tuni aka kammala shirin fara rabon hatsi
Gwamna Dikko Radda na jihar Katsina ya ce gwamnatinsa ta kashe Naira miliyan 900 ga wasu dalibai marasa galihu 41 don yin karatun digiri na farko a fannin likitanci, MBBS,
Wasu ‘yan bindiga sun sake kai hari da sanyin safiyar ranar Alhamis a kauyen Kuka Babangida da ke karamar hukumar Jibia ta jihar Katsina, inda suka kashe mutane akalla tara
Gwamnan jihar Katsina, Malam Umar Dikko Radda ya sauke kwamishinan wasanni, Hon. Abdu Abu Dan Kum. Umar Dikko ya kuma ba da umarnin sake fasalin gudanarwar Katsina United nan take.
Rundunar ƴan sandan jihar Katsina ta ce wasu mutane uku aka kashe da ake zargin masu garkuwa da mutane ne lokacin da suke ƙoƙarin yin garkuwa da mutane akan hanyar
Manoma a wasu sassan jihar Katsina sun shiga tsaka mai wuya sakamakon yadda ƴan bindiga suke saka shanu suna lalata musu kayan amfanin gona. Manoman sun bayyana da zarar kayi
Mutane huɗu da aka yi garkuwa da su jami’an yan sanda suka ceto a karamar hukumar Dandume ta jihar Katsina. Abubakar Sadiq-Aliyu mai magana da yawun rundunar yan sandan jihar