Gwamnan jihar Katsina,Dikko Umar Radda ya shawarci mazauna jihar da kada su siyasantar da matsalar tsaron jihar maimakon haka su ƙara yawan addu’a domin samun zaman lafiya mai ɗorewa tare
Gwamnan jihar Katsina,Dikko Umar Radda ya shawarci mazauna jihar da kada su siyasantar da matsalar tsaron jihar maimakon haka su ƙara yawan addu’a domin samun zaman lafiya mai ɗorewa tare
Akalla gidaje sama da 200 ne suka rushe sakamakon ruwan sama mai tafe da iska mai ƙarfi da ya afku a ƙaramar hukumar Kusada da ke jihar Katsina. Lamarin ya
Dakarun rundunar haɗin gwiwa ta Operation FANSAN YAMMA sun kuɓutar da mutum 9 da aka yi garkuwa da su, sannan sun ƙwato dabbobi 56 da aka sace tare da kama
Dakarun rundunar sojan Najeriya sun ceto wani da aka yi garkuwa da shi tare da kwato shanu 318 na sata bayan wani farmaki da suka kai sansanin yan ta’adda daban-daban
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umar Radda ya gana da Sarkin Katsina, Mai Martaba Abdulmumin Kabir Usman da Sarkin Daura Umar Faruku Umar da kuma hakimai da dagatai dake faɗin jihar
Dakarun sojan ƙasan Najeriya tare da haɗin gwiwar dakarun sojan saman Najeriya sun samu nasarar ceto matar marigayi Janar Rabe Abubakar daga hannun ƴan bindiga. Kuɓutar da matar na zuwa
Gwamnan Jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya bayyana kwarin gwiwar cewa Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu zai sake lashe zaben shugaban kasa na shekarar 2027. Radda ya bayyana hakan ne
Gwamnan Jihar Katsina, Dikko Umaru Raɗɗa, ya biya wa maniyyatan jihar kuɗin hadaya domin sauƙaƙa musu gudanar da aikin Hajjin bana. An bai wa kowane maniyyaci Riyal 500 na Saudiyya
Rahotanni daga jihar Katsina sun bayyana cewa wasu ’yan bindiga sun sanya sabon haraji na Naira miliyan 10 a kan kowace daga cikin al’ummomin Garin Lamido da Yan Shuni da
Masu ruwa da tsaki na jam’iyar APC a jihar Katsina sun fitar da jerin sunayen mutanen da za su yi wa jam’iyar takara a zaɓen shekarar 2027 bayan zaman sulhu
Tashin hankali na ƙaruwa a jihar Katsina yayin da Gwamna Dikko Umaru Radda ya kira taron gaggawa na Kwamitin Tsaro a Fadar Gwamnati domin duba halin da ake ciki. Taron,
Rundunar ‘yan sandan Jihar Katsina ta kama wata mata mai shekaru 27, Hadiza Ibrahim, bisa zargin satar kayayyaki da darajarsu ta kai Naira miliyan 10,102,000 a wani babban shagon sayayya
Jami’ai a arewacin Najeriya sun ce sojojin ƙasar sun kashe ’yanbindiga 45 da suka kai hari wani ƙauye a jihar Katsina. Rahotanni sun ce lamarin ya faru ne a yammacin
Akalla mutane hudu sun rasa rayukansu, yayin da wasu 18 suka jikkata sakamakon turmutsitsi da ya faru lokacin raba Zakkar Ramadan a cikin birnin Katsina. Masani kan harkokin tsaro, Zagazola
A ranar Asabar, an ruwaito cewa wasu ’yan fashi sun kashe CSP Muhammad Sani Kabir, Shugaban ‘Yan Sanda na Rimi, yayin wani aikin kama masu satar shanu a Jihar Katsina,
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Katsina ta tabbatar da mutuwar ’yan sanda uku bayan wani hari da ake zargin ’yan bindiga ne suka kai musu a Ƙaramar Hukumar Bakori. Mai magana
Ana ci gaba da zaman ɗar-ɗar a garuruwan Kauran Fawa da Unguwar Jika, da wasu yankuna a ƙaramar hukumar Ɗan Dume ta Jihar Katsina, bayan wani hari da ake zargin
Wani ƙwararren masani kan tsaro ya bayyana damuwa kan shirin Gwamnatin Jihar Katsina na taimakawa wajen sakin mutane 70 da ake zargi da aikata laifukan fashi da makami, yana mai
Gwamnan Jihar Katsina, Dikko Umar Radda, ya bayyana cewa yarjejeniyar zaman lafiya da al’ummomi suka kulla da ’yan bindiga a wasu yankuna na jihar suna fara nuna tasiri, inda ake
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Katsina ta ce ta tarwatsa wani yunkurin harin ’yan bindiga a hanyar Kandawa zuwa Dankar da ke Karamar Hukumar Batsari, inda ta kwato bindigogin AK-47 guda