’Yan fashi sun kai hari a daren Lahadi a kauyen Dinkawa dake karamar hukumar Charanchi a jihar Katsina, inda suka sace mutane biyar sannan suka yi fashin wasu shanu. Wani
’Yan fashi sun kai hari a daren Lahadi a kauyen Dinkawa dake karamar hukumar Charanchi a jihar Katsina, inda suka sace mutane biyar sannan suka yi fashin wasu shanu. Wani
Rundunar ‘Yan Sanda ta ƙasa ta ce ta kama wasu jarkokin man fetur guda 103 da ake ƙoƙarin fitarwa zuwa Kamaru da Jamhuriyar Benin. Mai magana da yawun rundunar, Benjamin
Sojojin rundunar Najeriya tare da hadin gwiwar ’yan sanda sun yi nasarar dakile harin da wasu ’yan bindiga suka kai kauyen Soro Daya da ke karamar hukumar Kankia a jihar
’Yan bindiga sun kai hari a kauyen Magaji Wando na jihar Katsina a daren Juma’a, inda suka kashe mutane, suka jikkata wasu tare da yin garkuwa da da dama. Wani
Rundunar yan sandan jihar Katsina ta samu nasarar kama wasu masu safarar makamai ga yan fashin daji da suka addabi wasu sassa daban-daban na jihar. Mutanen biyu sun fada hannun
Muhammad Idris, ministan yada labarai da wayar da kan jama’a ya ce gwamnatin tarayya za ta tabbatar an kama tare da hukuncin a waɗanda suka kai hari kan masallata a
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun lalata gonaki a kauyen Dungun Mu’azu da ke karamar hukumar Sabuwa a Jihar Katsina. Wani masani kan harkar tsaro mai suna Bakatsine
Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kai hari da daddare a kauyen Zagami da ke yankin mazabar Yankara a karamar hukumar Faskari ta jihar Katsina, inda suka hallaka
An gudanar da wani zaman sulhu da yan bindiga a karamar hukumar Danmusa ta jihar Katsina tare da yan bindiga ciki har da gawurtaccen dan bindinga Ado Aleru da hukumomin
Dakarun rundunar sojan Najeriya dake aiki a rundunar Operation Fansar Yamma da take yaki da yan bindiga a yankin arewa maso yamma sun samu nasarar kashe yan bindiga da dama
Rundunar yan sandan jihar katsina ta ce jami’anta sun ceto wasu fasinjoji 5 da yan bindiga suka yi garkuwa da su a karamar hukumar Faskari ta jihar. Abubakar Aliyu mai
Rundunar sojoji da ke karkashin aikin Operation FANSAN YANMA ta yi nasarar kubutar da mutane 50 da kuma kwato shanu 32 da aka sace, bayan sun dakile wani hari da
Rundunar ‘yan sandan Jihar Katsina ta samu gagarumar nasara bayan da ta cafke wani shahararren dan fashi da makami wanda kuma ake zargin shugaban masu garkuwa da mutane ne, Abubakar
Sojojin Sector 2 na Rundunar Sojin Najeriya, tare da hadin gwiwar Jiragen Yaki na Operation Fasan Yamma (OPFY), sun kubutar da mutane 101 da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da
Mahaifiyar Gwamnan Jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, Hajiya Safara’u Umaru Baribari, ta riga mu gidan gaskiya tana da shekaru 93. Babban Sakataren Yaɗa Labarai na Gwamnan, Ibrahim Kaula Mohammed, ne
Babban Alƙalin Jihar Katsina, Mai Shari’a Musa Danladi, ya bayar da beli ga fursunoni 91 tare da sallamar wasu hudu gaba ɗaya, yayin wani shirin rage cunkoson gidajen gyaran hali
Wasu gurbatattun matasa masu ƙwacen waya sun kashe wani matashi mai suna, Ibrahim Muhammad a garin Funtua na jihar Katsina. A cewar wani shedar gani da ido lamarin ya faru
Daga Sabiu Abdullahi Wasu ’yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne, sun kai hari a Asibitin Kankara da ke Karamar Hukumar Kankara a Jihar Katsina, inda suka
Rundunar Ƴan Sandan jihar Katsina ta kama wani mai suna, Aminu Hassan da ake zargi da taimakawa ayyukan ta’addanci a jihar. Abubakar Sadiq mai magana da yawun rundunar ƴan sandan
Gwamnatin jihar Katsina ta shirya tsaf domin fara aiwatar da wani tsari na sayar da kayan amfanin yau da kullum akan farashi mai rahusa. Sabon shirin zai ƙunshi samar da