Hukumomin Libya sun ce adadin mutanen da suka mutu sakamakon ambaliyar ruwa da guguwa a kasar ya zarce 6,000. Sabbin alkaluman da gwamnatin Libiya ta fitar a ranar Larabar sun
Hukumomin Libya sun ce adadin mutanen da suka mutu sakamakon ambaliyar ruwa da guguwa a kasar ya zarce 6,000. Sabbin alkaluman da gwamnatin Libiya ta fitar a ranar Larabar sun
An jefar da gawar wata yarinya ‘yar shekara 16 a cikin rijiya da ke karamar hukumar Ringim ta jihar Jigawa. Wani dan uwan mamaciyar da ya sakaye sunansa, ya ce
Wasu da ake kyautata zaton mayakan Boko Haram ne sun kai farmaki kan ayarin motocin da ke dauke da kayayyaki da fasinjoji a karamar hukumar Bama ta jihar Borno, inda
Gwamnatin Jamus ta yi wani kakkausan gargadi ga masu juyin mulkin jamhuriyar Nijar da kada su yi wani abu ga shugaba Mohamed Bazoum da ake tsare da shi. Kakakin ma’aikatar
Hukumomin Asibitin Koyarwa na Jami’ar Usmanu Danfodiyo dake Sokoto sun ce babu wata bakuwar cuta da ta bulla a asibitin. Shugaban asibitin koyarwar, Dr.Anas Sabir shi ne ya bayyana haka
Wasu ‘yan bindiga dauke da makamai a hanyar Gusau zuwa Sokoto a karamar hukumar Bungudu ta jihar Zamfara sun kashe ‘yan sanda hudu. A cewar wani dan unguwar mai suna
Masu jigilar kaya da ke aiki a iyakar Seme sun rubutawa gwamnatin tarayya wasika suna bukatar a bude kan iyakoki domin shigo da motoci. Daraktan Sufuri na Ma’aikatar Sufuri ta
Wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne sun kashe wasu ‘yan uwa guda biyu a garin Gajere da ke karamar hukumar Birnin Gwari a jihar Kaduna. Wadanda
Wata kungiya mai zaman kanta da ke mai da hankali kan kare hakkin dan Adam da samar da zaman lafiya, Stefanos Foundation, ta bayyana cewa tsakanin watan Janairu zuwa Afrilu,
Hukumar ta ce kamfanin ya gawurta domin har yana fitar da A-kuskura zuwa kasashen Chadi da Kamaru da Jamhuriyyar Nijar. A kwanakin baya ne NDLEA ta yi gargadi kan amfani
Kwamitin zartarwa na uwar jam’iyyar PDP ya sanar da naɗa Ilya Umar Damagum a matsayin sabon shugaban riko na jam’iyyar. Kafin zama shugaban jam’iyyar Damagum ya kasance mataimakin shugaban jam’iyyar
Kwamitin zartarwa na uwar jam’iyyar PDP ya sanar da naɗa Ilya Umar Damagum a matsayin sabon shugaban riko na jam’iyyar. Kafin zama shugaban jam’iyyar Damagum ya kasance mataimakin shugaban jam’iyyar
Farashin gangar danyen mai ya fado kasa da dala $95 a ranar Talata. Faduwar tasa na zuwa ne biyo bayan saka ran da ake na dawowa da cigaba da tattaunawa
Barayin daji sun yi dirar mikiya a gidan Sarkin Hausawa na Anguwar Azara da ke garin Jere a kan hanyar Abuja zuwa Kaduna, Mallam Ibrahim Tanko, inda suka sace matansa
Ministan shari’a na Najeriya Abubakar Malami ya ce sabuwar dokar zabe da ake ci gaba da cece-kuce kanta, za ta iya haddasa ruduni ne kawai da kashe makudan kudade, don
At least 11 people were buried on Sunday in the aftermath of Friday’s altercation between Hausa traders and Yoruba at Shasa Market in Akinyele Local Government Area, Oyo State. Also,
Governor Rotimi Akeredolu of Ondo State. By Dayo Johnson Chairman of the South West Governors Forum, Rotimi Akeredolu has appealed to residents, in particular the Yorubas in Ibadan, Oyo state
Hakkin mallakar hoto Getty Images (BBC Hausa) Kotun kolin Indiya ta ce a mika wurin bauta na Ayodhya wanda ake ta takaddama a kai ga mabiya addinin Hindu, wadanda ke
Photo credit: arewagist.com Cibiyar Bincike Kan Harsunan Nigeria da Fassara da Hikimomin Al’umma tabJami’ar Bayero, Kano ta yi nasarar fassarawa tare da wallafa litattafan kimiyya guda takwas zuwa harshen Hausa
‘Yan sanda a Najeriya sun ce yin jima’i cikin mota a bainar jama’a ba laifi ba ne. Babban jami’in ofishin sauraren korafin jama’a na rundunar ‘yan sandan ne Abayomi