Hedikwatar tsaro ta tabbatar da kashe wasu fitattun kwamandojin ‘yan ta’adda hudu a hare-haren da aka kai ta sama cikin mako guda. Kwamandojin sun hada da Machika, Haro, Dan Muhammadu
Hedikwatar tsaro ta tabbatar da kashe wasu fitattun kwamandojin ‘yan ta’adda hudu a hare-haren da aka kai ta sama cikin mako guda. Kwamandojin sun hada da Machika, Haro, Dan Muhammadu
Wata babbar kotun jihar Zamfara ta yanke wa wani Anas Dahiru hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa samunsa da laifin kashe abokinsa saboda naira 100. An gurfanar da Dahiru a
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya ce wadanda suka kai harin bam da jirage marasa matuka a Tudun Biri da ke karamar hukumar Igabi ta jihar Kaduna ba za su
Daliban Jami’ar Tarayya Lafia (Fulafia) sun fito kan tituna suna nuna rashin amincewa da ci gaba da yin garkuwa da ’yan’uwan da ake yi. Idan ba a manta na, masu
An kai Taraba wani mummunan hari a ƙauyen Ganfeto da ke Unguwar Daka na karamar hukumar Bali, ta jihar Taraba wanda ya kai ga rasa rayuka 10. Har zuwa lokacin
Biyo bayan harin bam da aka kai a kauyen Kaduna a wajen bikin Mauludi, malamin addinin Islama, Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya roki gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu da ta
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce sojojin Najeriya sun dauki alhakin jefa bam a Tudun Biri da ke karamar hukumar Igabi a jihar Kaduna wanda ya yi sanadin mutuwar mutane akalla
Rundunar sojin saman Najeriya ta musanta cewa tana da hannu a harin bam da ya yi sanadin mutuwar mutane da dama a kauyen Tudun Biri da ke karamar hukumar Igabi
Wasu ‘yan bindiga sun sake yin garkuwa da mutane sama da 100 a garuruwan Mutumji, Sabongari Mahuta, Kwanar Dutsi da Unguwar Kawo da ke karamar hukumar Maru a jihar Zamfara
A jiya Lahadi ne wasu magoya bayan gwamnan jihar Kano, Abba Yusuf, suka yi dandazo a harabar wasanni ta Lekan Salami dake birnin Ibadan a jihar Oyo domin gudanar da
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja a ranar Alhamis ta tabbatar da nasarar gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, saɓanin hukuncin da kotun sauraron ƙararrakin zabe ta zarta. Hukumar
Sojojin rundunar samar da tsaro ta Operation Safe Haven sun kashe yan bindiga 7 tare da gano makamai a ƙaramar hukumar Zangon Kataf ta jihar Kaduna. A wata sanarwa ranar
Ƴan bindiga da ake zargin ‘yan fashi ne sun kai hari wani ofishin ‘yan sanda a jihar Adamawa. Lamarin ya faru ne a cikin sa’o’i na Laraba a ofishin ‘yan
Rahotannin da suke fitowa daga jihar Borno a Arewa maso Gabashin Najeriya na nuna cewa gobara tlalata dukiyoyi da wasu kayayyaki masu daraja a wani sansanin ‘yan gudun hijira da
Karamin ministan tsaro, Bello Matawalle, ya ce gwamnatin da ta gabata karkashin jagorancin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, ba ta dauki batun rashin tsaro da muhimmanci ba. Matawalle wanda ya
Kungiyar likitocin Najeriya, NMA, ta tabbatar da kub’ɓucewar wani likitan da aka sace, Dokta Orockarrah Orock, da ke aiki a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Najeriya, UNTH, Ituku-Ozalla, Jihar Enugu. An
Dakarun sojojin Najeriya da ke aiki ƙarƙashin ‘Operation Whirl Punch’ sun yi nasarar kashe ‘yan ta’adda 7 a kauyen Kampanin Doka da ke karamar hukumar Birnin-Gwari a jihar Kaduna. Wannan
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin ‘yan kungiyar Boko Haram ne sun kai hari kauyen Ngurokayya da ke karamar hukumar Geidam a jihar Yobe a ranar Talata. Har yanzu dai
Rundunar ‘yan sandan jihar Anambra sun ceto wasu ‘yan mata biyu da ba su kai shekaru 18 ba, wadanda ake amfani da su wajen karuwanci a wani samame da suka
Rundunar ‘yan sandan jihar Benue a ranar Lahadin ta ce an kama wani likita a Rivers bisa bacewar wasu yara uku daga Benue. Likitan wanda ba a bayyana sunansa ba,