Wasu da ake kyautata zaton mayakan Boko Haram ne sun kai farmaki kan ayarin motocin da ke dauke da kayayyaki da fasinjoji a karamar hukumar Bama ta jihar Borno, inda
Wasu da ake kyautata zaton mayakan Boko Haram ne sun kai farmaki kan ayarin motocin da ke dauke da kayayyaki da fasinjoji a karamar hukumar Bama ta jihar Borno, inda
A shekarar 2023, Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA) ta bayyana cewa sama da mutane 33,000 ne ambaliyar ruwa ta shafa a jihohi goma na Najeriya. Daraktar Tsare-tsare,
Kungiyar kwadago ta ce za ta gudanar da zanga-zangar da ta shirya yi a fadin kasar ranar Laraba duk da bayani game da shirin cire tallafin da shugaban kasa Bola
Mataimakin sakataren kungiyar ƙwadago ga NLC na kasa, Chris Onyeka, ya ce kwamitin gudanarwa na kungiyar zai yi wani muhimmin taro a yau tare da daukar matsaya kan tsadar man
Ɗan wasan Super Eagles, Ahmed Musa, ya sanar da rage farashin man fetur a gidan mansa, MYCA7 a Kano daga N620 zuwa N580 kowace lita. Kwararren dan kwallon ya bayyana
Shehun Borno, Alhaji (Dr) Abubakar Ibn Umar Garbai El-Kanemi, ya yi kira da a dage da addu’a domin Allah ya kawo dauki kan karancin ruwan sama a wasu sassan jihar
Rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya, a ranar Alhamis, ta gurfanar da wasu dalibai uku na wata jami’a mai zaman kanta a jihar Nasarawa bisa laifin kashe wani direban Bolt.
Akalla yara 10 ne ‘yan tsakanin shekaru uku zuwa 13 aka ce an kwantar da su a asibiti sakamakon bullar wasu cututtuka masu ban mamaki a garin Kafanchan da ke
‘Yan bindiga a maboyarsu da ke kewayen Kagarko, Iche, Taka-Lafiya Gidan Makeri da Jangala a Jihar Kaduna an ce sun tsere bayan da sojoji sama da 100 suka mamaye dajin
Mai martaba Sarkin Bauchi Alhaji Rilwani Sulaiman Adamu ya jagoranci dubban al’ummar Musulmi wajen yin addu’a ta musamman, inda ya nemi Allah ya kawo mana daukin ruwan sama a masarautu
‘Yan majalisar wakilai na neman a sake duba albashinsu da alawus-alawus, biyo bayan cire tallafin man fetur da kuma halin da tattalin arzikin kasar ke ciki a halin yanzu. Rahotanni
Dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Tangaza/gudu ta jihar Sokoto a majalisar wakilai ta tarayya, Hon. Sani Yakubu ya ce ‘yan bindiga daga Nijar da Mali da Libya da takwarorinsu
Wasu ‘yan bindiga dauke da makamai a hanyar Gusau zuwa Sokoto a karamar hukumar Bungudu ta jihar Zamfara sun kashe ‘yan sanda hudu. A cewar wani dan unguwar mai suna
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya hana sana’ar baban bola ko kuma yan gwangwan a dukkanin kananan hukumomin jihar 27. Gwamnan ya sanar da hanin ne a kokarin dakile
An sami rashin jituwa a Warri a yayin da wani direban Sienna ya cije kunnen Papu Prosper, jami’in binciken ababen hawa (VIO), a lokacin da suke yin sintiri a garin
Rundunar ‘yan sandan jihar Gombe a ranar Juma’a ta ce ta kashe wani da ake zargin dan fashi da makami ne a wata fafatawa, yayin da aka kama wasu uku,
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Laraba, 28 ga watan Yuni da Alhamis 29 ga watan Yuni a matsayin ranakun hutu domin bukukuwan Sallah Babba. Hakan na kunshe ne a cikin
Wasu Mahajjatan bana sun kai ziyara Kogon Hira da ke a Makkah a ƙasar Saudi Arabia. Kogon Hira dai shi ne wuri na farko da Annabi Muhammad S.A.W ya karbi
Wani matashi dan shekara 30 mai suna Hamza Umar, ya shiga hannun jami’an ‘yan sanda a jihar Bauchi bayan da ya zuba wa wata yarinya kananzir da kone ta bisa
Garba Madami, mamba a majalisar dokokin jihar Kaduna ya mutu. Madami dan jam’iyar PDP na wakiltar mazabar Chikun a majalisar ya mutu a wani asibiti dake Kaduna. Ba’asan musabbabin mutuwarsa