Ƴan bindiga sun yi garkuwa da Sunday Agang wanda fasto ne a cocin Evengilical Church Winning All (ECWA) wanda har ila shi ne shugaban kwamitin amintattu na cocin a karamar
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Ƴan bindiga sun yi garkuwa da Sunday Agang wanda fasto ne a cocin Evengilical Church Winning All (ECWA) wanda har ila shi ne shugaban kwamitin amintattu na cocin a karamar
Dakarun rundunar Operation Hadin Kai dake yaƙi da yan ta’adda a yankin arewa maso gabas sun kama wasu mutane biyu da ake zargin masu leken asirine na mayakan kungiyar Boko
Sojojin Isra’ila sun tabbatar cewa harin makamai masu linzami daga Iran ya janyo mummunar ɓarna a yankunan tsakiyar ƙasar, inda aka tura jami’an ceto da agaji zuwa wuraren da abin
Farashin ɗanyen man fetur samfurin Brent ya sake haura sama da dala 100 kan kowanne ganga, bayan ya yi ƙasa sosai a ranar Litinin. A kasuwannin Asiya a safiyar Talata,
Wani babban jami’i a ma’aikatar harkokin wajen Iran ya tabbatar cewa Iran ta samu bayanai daga Amurka ta hannun masu shiga tsakani, kuma a yanzu haka ana nazarin su a
Hukumar ICPC dake hana ci da karɓar rashawa ta sanar da cewa a ranar Tal za ta gurfanar da tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai a gaban kotu. El-Rufai
Shugaban majalisar dokokin jihar Zamfara, Bilyaminu Moriki ya sauya sheka daga jam’iyar PDP ya zuwa APC. Moriki ya koma jam’iyar APC tare da wasu mambobin majalisar su 12. Shugaban majalisar
Rundunar sojin Isra’ila, IDF, ta bayyana a wani sabon rahoto cewa Iran ta harba makamai masu linzami zuwa ƙasar. A cewar rundunar, dakarunta na ci gaba da tare waɗannan hare-hare,
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa gwamnatinsa ba za ta bari matsalar tsaro ta hana ƙoƙarin da take yi na magance rashin tsaro a sassan ƙasar ba, tare
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci gwamnonin jihohi da su ƙirƙiri matakai domin rage raɗaɗin hauhawar farashin man fetur ga al’umma. Ya ce ya dace a mayar da hankali
Jagoran jam’iyyar NNPP na kasa, Engr Rabi’u Musa Kwankwaso a ranar Lahadi ya karbi bakuncin tsohon gwamnan jihar Anambra kuma ɗan takarar shugaban ƙasa ƙarƙashin jam’iyar Labour Party a zaɓen
A karon farko jirgin sama ya sauka a filin jirgin saman Gusau da maraicen ranar Lahadi a dai-dai lokacin da birnin ke cigaba da shirin tarbar manyan baki a mako
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar sanatan Nasarawa ta Arewa a zaɓen shekarar 2027. Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa gwamnan ya bayyana hakan ne
Kafofin yaɗa labaran Isra’ila sun ruwaito cewa wani makami mai linzami mai ƴaƴa ya jawo ɓarna a wata makarantar renon yara da ke Rishon Lezion a tsakiyar ƙasar. Rahotanni sun
Rundunar juyin-juya halin Iran ta sanar da cewa ta harbo wani jirgin yaƙin Isra’ila mai suna F-16 a sararin samaniyarta. Kamfanin dillancin labarai na ƙasar, IRNA, ya rawaito wata sanarwa
Wasu ’yanbindiga sun kai hari gidan sakataren ƙaramar hukumar Kibiya da ke jihar Kano, inda suka yi awon gaba da shi a wani farmaki da aka kai da daddare. Shugaban
Dakarun Operation Safe Haven sun lalata wasu maboya da ake zargin na ’yan ta’adda ne tare da kwato makamai yayin wani sintiri na farmaki a dajin Yankari da kewaye, a
Dakarun Operation Safe Haven sun lalata wasu maboya da ake zargin na ’yan ta’adda ne tare da kwato makamai yayin wani sintiri na farmaki a dajin Yankari da kewaye, a
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, ya bayyana cewa sun samu sahihan bayanan sirri da ke nuna cewa akwai sauran mahara biyu a cikin birnin Maiduguri da ke shirin kai harin
Ministan harkokin ’yan gudun hijra na kasar Afghanistan, Mohammed Kabir, ya bayyana abin da ke faruwa a yankin Gabas ta Tsakiya a matsayin “abin takaici ne kwarai”, inda ya ce