Hakkin mallakar hoto AFP Image caption Jirgin ya fadi jim kadan bayan ya bar tashar jirgin saman Tehran kuma ya kone ‘kurumus dauke da mutun 176 Iran na ci gaba
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Hakkin mallakar hoto AFP Image caption Jirgin ya fadi jim kadan bayan ya bar tashar jirgin saman Tehran kuma ya kone ‘kurumus dauke da mutun 176 Iran na ci gaba
Hakkin mallakar hoto Iranian state TV Harin makamai masu linzami wani bangare ne na wani jan aiki a yakin idan Amurka ta rama harin ramuwa da Iran ta kai mata,
Kotun koli ta tabbatar da gwamnan jihar Neja, Sani Bello Alkalan na kotun koli da suka kori karar da jam’iyyar APC a jihohin Taraba da Abia ta kai gaban kotun,
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bukaci hukumar zaben kasa INEC ta tabbatar da yin adalci a zabukan cike gurbi da za a yi a watan Janairu da kuma na nan
Dakin Da Ya Kone Da Matasa a Garin Jos, Jihar Filato Photo: Zainab Babaji (VOA) Hayakin Gawayi Ya Yi Sanadiyyar Mutuwar Matasa Biyu a Jos WASHINGTON, D.C — Wasu matasa
Hakkin mallakar hoto Getty Images Farashin danyen mai ya tashi bayan da wasu makmai masu linzami suka afkawa wasu sansanonin sojojin Amurka biyu da ke Iraki. Farashin danyen mai samfurin
Hakkin mallakar hoto Getty Images Dan wasan Tottenham, Moussa Sissoko zai yi jinya zuwa watan Afirilu, bayan aiki da likitoci suka yi masa a gwiwar kafarsa. Dan kwallon mai shekara
Hakkin mallakar hoto Getty Images Wasu masu kutse da suke ikirarin sun fito daga Iran sun kwace iko da shafin Intanet mallakin gwamnatin Amurka inda a shafin suka wallafa wani
‘Yan kwanaki bayan kisan Janar Qassem Soleimani, na kasar Iran sanadiyar wani harin sama da Amurka ta kai a Iraq, masu fashin baki a kasashen duniya na ci gaba da
Hakkin mallakar hoto Getty Images Hukumar kwallon kafa ta Afirka, CAF za ta bayyana gwarzon dan kwallon kafa na nahiyar da babu kamarsa a 2019 ranar Talata. Cikin guda ukun
Hakkin mallakar hoto @Nasir Ahmad El-Rufai Hadarin gas ya lakume rayuka tare da raunata wasu mutane a garin Kaduna da ke arewacin Najeriya. Mazauna yankin sun kadu matuka sakamakon bindigar
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Kisan Janar Soleimani ka iya kara rura wutar rikici a yankin An harba rokoki da dama kan sansanonin Jadriya da Balad na dauke
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Toni Kroos yana da kwantiragin zama a Real Madrid har zuwa ranar 30 ga watan Yuni na 2023 Mai yuwuwa Real Madrid ta
Kimanin shekaru shida kenan da aka sace ‘yan matan a garin Chibok da ke arewa maso gabashin Najeriya a wani samame da ‘yan ta’addan Boko Haram suka kai a makarantar
Wani jirgi mallakar rundunar sojin Sudan ya yi hatsari a Yammacin Darfur, inda a kalla mutum 18 suka rasa rayukansu, ciki har da yara hudu. Jirgin dai ya yi hatsari
Hakkin mallakar hoto Getty Images Ana hasashen cewar sabuwar shekara ta 2020 za ta zama ta musamman ga Lionel Messi na Barcelona dan kwallon tawagar Argentina. Shekara ce da ake
Hakkin mallakar hoto @AISHAMBUHARI Tun a farkon shekarar 2019, uwar gidan shugaban Najeriya Aisha Buhari ta karyata wasu rahotanni da suka ce ta yi Allah wadai da dakatar da Walter
Hakkin mallakar hoto Getty Images Kungiyar Borussia Dortmund ta dauki Erling Braut Haaland daga Red Bull Salzburg. Dormund ta cimma yarjejeniyar fam miliyan 17.1, kudin kunshin kwantiraginsa ta barin Red
Hakkin mallakar hoto Getty Images Kungiyar Monaco ta sanar da daukar Roberto Moreno a matsayin sabon kocinta, domin maye gurbin Leonardo Jardim. Jardim ya lashe kofin Ligue 1 da Monaco
Kasar Ghana ce kasa ta tara da ta shiga sahun kasashen da suka bayyana aniyar su ta fara amfani da kudin Eco Ghana ta sanar da kudirinta na shiga sahun