Hakkin mallakar hoto Getty Images Real Madrid ta yi nasarar cin Barcelona 2-0 a wasan mako na 26 a gasar cin kofin La liga da suka fafata a Santiago Bernabeu
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Hakkin mallakar hoto Getty Images Real Madrid ta yi nasarar cin Barcelona 2-0 a wasan mako na 26 a gasar cin kofin La liga da suka fafata a Santiago Bernabeu
Hakkin mallakar hoto AFP —BBC Hausa Image caption Mayakan Taliban fiye da 10,000 ne aka kiyasta suke tsare a gidajen yari a Afghanstan. Gwamnatin Afghanistan ta yi watsi da batun
Hakkin mallakar hoto Getty Images Gwamnatin Fiilato ta ce bata yi wa ‘yan Chinar nan uku da aka killace gwajin cutar coronavirus ba domin gano ko suna dauke da cutar
Rundunar sojin Najerya ta karyata labarun da ke yawo a shafukan zumunta cewa ‘yan kungiyar Boko Haram sun kai hari a barikin Maimalari da ke Maiduguri ranar Asabar 29 ga
WASHINGTON, D.C. — Hukumomi a jihar Legas da ke kudancin Najeriya, sun musanta rahotannin da ake yadawa ta kafofin sada zumunta cewar, dan kasar Italiyan nan mai dauke da cutar
Hakkin mallakar hoto Reuters —BBC Hausa Image caption Akwai sauran dakarun Amurka guda 12,000 a Afghanistan inda aka shafe shekara 18 ana gwabza yaki Wata sanarwar hadin gwiwar da gwamnatocin
Hakkin mallakar hoto Getty Images _BBC Hausa Tun bayan da hukumomi a Najeriya suka tabbatar da bullar cutar coronavirus da ake kira Covid-19 a jihar Legas, dubban ‘yan kasar ke
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption An killace dan wasan, mai shekara 22, bayan an gano yana dauke da cutar Coronavirus Wani dan kwallon Italiya dan asalin Najeriya ya
Hukumar Lafiya ta Duniya ta bayyana matakan da mutane za su dauka domin kauce wa kamuwa da cutar numfashi ta coronavirus. Yaya zan kare kaina daga cutar? Hukumar Lafiya ta
Hakkin mallakar hoto Getty Images Wani masanin tsaro a Najeriya Group Captain Sadik Garba Shehu ya ce matsalar da ke sa wasu sojoji kashe kansu da kansu ba ya rasa
Hakkin mallakar hoto AFP Image caption Ebtekar – daya daga cikin mataimakan shugaban kasar Iran ta kamu da coronavirus Mataimakiyar shugaban kasar Iran na daga cikin manyan jami’an gwamnatin kasar
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Madrid ta yi amannar cewa za su iya sayo Mohamed Salah idan suka rabu da Gareth Bale Kocin Tottenham Jose Mourinho na fatan
Kotun kolin Najeriya ta yi watsi da karar da jam’iyyar APC ta shigar tana bukatar a sake bitar hukuncin da ta yanke na ranar 13 ga watan Fabrairu, wanda ya
Barcelona ta je ta tashi kunnen doki 1-1 da Napoli a wasan farko na zagaye na biyu a gasar Champions League da suka kara ranar Talata. Dries Mertens ne ya
Ana zargin Buba Galadima da ake rashin biyan bashi da kudin ruwa daga shekarar 2004, wanda ya kai Naira miliyan 349. Buba Galadima, wanda kafin lamarin ya ta’azzara, ya ce
Hakkin mallakar hoto INSTAGRAM/@FALALU_A_DORAYI A cikin ‘yan kwanakin nan, kungiyar shirya fina-finai ta Kannywood ta samu kanta cikin kalubale iri daban daban. Sau da dama idan aka toshe nan, sai
Wani bincike da sashen binciken kwa-kwaf na BBC Africa Eye ya yi, ya nuna taskun da matan da ba sa haihuwa ke shiga a Nijar. Wasu mazan kan musguna wa
Riek Machar (dama) da shugaba Salva Kiir suna yi wa ‘yan jarida bayani a Juba An rantsar da tsohon jagoran ‘yan tawayen Sudan ta Kudu Rieck a matsayin mataimakin shugaban
Hakkin mallakar hoto @MurshHabib Image caption An kira ‘yan sanda zuwa babban masallacin birnin Landan da ke kusa da Regent’s Park A ranar Asabar ne za a gurfanar da mutumin
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta’annati a Najeriya EFCC ta ce ta kama kwamishinan ayyuka na musamman na jihar Kano Mukhtar Ishaq Yakasai. Hukumar ta ce